Allah Sarki I lost my day 16 years ago I miss u dad may ur soul continue to rest in perfect peace daddy nah Amin
2026-09-26 18:51:36
0
•`••._.•🎀𝐿𝑒𝑒𝓂𝒶𝒽🎀•._.•• :
Idan kuma mutuwa ce ta raba fa🥹🥹
2026-09-26 10:59:10
172
Maryam Kabiru :
nikam nayi Gabasa Dan Babu ni achikin wannan challenge din😂😂😂
2026-09-26 20:31:26
1
drsh90abdullahi :
Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga
Aljannah Ba Tareda Hisabi
Ba Inji Manzon (SAW…)
Allah Yasa Dani Dakai
Dake Aciki Kowa yace amin🤲🏼🥺
2026-09-26 15:40:48
103
🥀ANAS GUMEL🥀 :
wlh tunda nake bantaba was da dariya da babanmuba wlh😭😥
da bashi da lpy na rungumeshi cewa yayi wai zanmai sata😂🤣
2026-09-26 23:35:47
102
boddi aunty ❤️🔥🤍💋🥰 :
challenge rejected😂😂😂
2026-09-26 13:21:33
140
Rumaisa ab 👸 :
Mudai tarbiyya ce tasa baxamuyiba 😁
2026-09-26 19:07:56
35
ZEEBERRYFABRICS :
Allah sarki babana 😭😭😭 I missed him more than words can describe if my father is alive, he would be all over my TikTok page. because he loves good music 😭😭 He was such a present father 😭
2026-09-27 09:01:24
2
Essentials by Aisha :
Allah sarki babana Yana asibiti 😭😭😭I wish he is well da sainayi challenge din nana wallahi
2026-09-26 20:49:45
52
Aisha Bature :
wanan challenge idan nayishi nida wayata Allah ya jikan mu😂
2026-09-26 20:48:47
52
Maroco AIA GABaRI💪🚞 :
😳
Idan mutuwa alkhairi ce allah ka dauki ran wanda ya karanta comment din nan🙏
2026-09-27 22:04:10
6
Asiya d haruna :
mu da namu basa raye Allah ya hadamu a aljanna
2026-09-27 07:38:45
12
Maheer Dbb :
My father is my friend
2026-09-26 13:48:02
1
Henna Gleam By Rx :
Ba talauchin ba😂 dani da wayar sae mun Riga rana fadi😂
2026-09-26 14:16:29
17
NaziruAli2020 :
Rabbi rahamhuma kama rabbayani sagira😭
2026-09-26 17:16:51
13
Pẽñðĩňġ.Śħẽïķħ :
A ranar Baban mu zae tsine min ya koran daga gidan 🥺🥺
Wlhi if to say my father is still alive I will do more than this with him but 💔😭😭 death separate us 😭😭 I miss you baba my best friend indeed 💔💔💔 rahma ya Allah
2026-09-26 14:51:01
14
A Tsalha :
Allah sarki babana yarasu
2026-09-26 10:38:17
11
KSI EMPIRE :
Tabbbb bazaayi wannan abun da babanmu ba dani da wayata ragaraga zaiyi damu 🥺
2026-09-26 13:00:54
21
Pretty Heart ❤️❤️ :
Idan nayi wanna challenge next daya aure kawai za'a daura
2026-09-26 14:07:09
11
Mom Ayaaan❤❤ :
hhhhh tiktok da nakeyi a boye shine zanje inyi video tare da Wanda banson yasan inayi😂😂😂😂wlh ranan saina gane annabi isa the BA Dan Allah bane😂😂😅
2026-09-26 17:21:41
5
To see more videos from user @mrfunny2471, please go to the Tikwm
homepage.