@jamilamohd34:

Jamila Muhammad 💎
Jamila Muhammad 💎
Open In TikTok:
Region: US
Saturday 26 September 2026 12:28:45 GMT
57384
5136
251
179

Music

Download

Comments

umarabubakar2902at
Umar Abubakar2902 :
Eh, yanzu na fahimce ka. Kana tambaya ne game da lokacin da aka fara tattara Alƙur’ani a rubuce, da kuma waɗanda suka rubuta shi. A taƙaice: A zamanin Annabi Muhammad ﷺ, Alƙur’ani yana sauka a hankali, Sahabbai suna haddace shi, kuma ana rubuta ayoyin a lokacin da aka saukar da su. Daga cikin marubutan wahayi akwai Zayd bn Thābit (RA), sannan akwai wasu Sahabbai kamar Ali bn Abi Talib, Mu’awiya bn Abi Sufyan, Ubayy bn Ka‘b da wasu. Bayan wafatin Annabi ﷺ, a zamanin Abu Bakr (RA), an tattara ayoyin Alƙur’ani gaba ɗaya a wuri guda. Zayd bn Thābit (RA) ne aka ba shi aikin tattarawa. A zamanin Uthman bn Affan (RA), an sake tsara kwafe-kwafen mushafin bisa karatun da aka tabbatar, sannan aka aika da kwafe zuwa garuruwa daban-daban. Wannan shi ne abin da ake kira Mushafin Uthmani. Idan kana so, zan iya ba ka cikakken labarin yadda aka tattara Alƙur’ani daga lokacin Annabi ﷺ har zuwa Mushafin Uthman (RA), mataki-mataki.
2026-09-27 14:18:21
2
sabiu.vijou
$.Viju Koyaya🇳🇬🇳🇪🇧🇯 :
Bukari da muslim da Tinbu must go?
2026-09-26 20:30:30
69
baqirmohammed613
Baqir7 :
Is a misrepresentation of both the verse and the Hadith. Just cross check from both sources.
2026-09-27 11:20:52
1
m.s.k.tiktok.onlin
U.I.A.M :
ChatGPT ya Tabbatar da wannan Maganar
2026-09-26 18:15:32
27
hamza.na.annabi.s3
Hamza Na Annabi S a w :
Shiyassa nadaina sauron wa,azi Nafison Yabon Annabi S a w anayi inajin dadii araina wllh
2026-09-27 06:17:58
11
saddeeq55
SADDEEQ :
Daga Yau Babu Ruwana Da Bukhari
2026-09-26 17:51:50
19
blackolives4
Ridwanallah :
Karya ne! Allaah ya jikan Dr Idris
2026-09-26 20:22:42
10
shafiualhassan213
@ThinkersTable :
Allah Ya Jiqan malam ja'afar sabi da rashinsa masussuka yake abinda yaga dama
2026-09-27 07:54:27
7
gwarneee
umartijjaniabdullahi :
Kafin mu shiga cikin bayanin abinda hadisin ya kun sa zan so Masussuka ya kawo ayar da ta nuna Manzon Allah ne ya rubuta Alkur'ani
2026-09-27 11:53:26
3
user8346847763680
YLZAZZAU :
one love
2026-09-28 12:31:37
0
itzjalo
JALO🕋☪️ :
Kibishi kawai 🙏 mudai abarmu al kitabu wa sunnah
2026-09-26 16:10:32
8
ashahabuusman2
Ashahabu Abdullahi :
chatGPT haka yafada maganar babu dadi
2026-09-26 13:07:37
9
mukhtar.aliyu46
MUKHTAR ISMAEL ABDULLAHI :
Kai akwai matsala, gaskiya wallahi tallahi antashi kaina, dole nakoma makaranta, yarinya Allah yakarawa rayuwarki albarka yabaki miji nagari ameeeeeen
2026-09-26 19:29:58
15
botyphonestore1
CEOBOTYGLOBALCOMMUNICATIONS 🍏 :
Mukam qurani ya ishe mu 🤝
2026-09-26 16:18:13
10
sani.muhammad091
Sani Muhammad :
Hhhhhh Wlh mudai da aya muka yarda bada bukhari bah
2026-09-26 13:24:59
16
achikazayareema
Musa yareema :
muna gidan annabi Muhammad bazamu karyata aya ba
2026-09-27 10:51:19
4
tafakuri.allah
MUBARAK MBRK :
Hadisin Sahihul Bukhari na 3617 wanda Anas bn Malik (RA) ya ruwaito yana cewa: wani mutum Kirista ya musulunta, ya koyi Suratul Baqarah da Ali Imran, kuma yana rubuta wahayi ga Annabi ﷺ. Daga baya ya koma Kiristanci yana cewa: "Muhammad bai san komai ba sai abin da na rubuta masa." Sai Allah Ya karɓi ransa. Da aka binne shi, ƙasa tana fitar da gawarsa duk lokacin da aka sake binne shi. A ƙarshe mutane suka gane cewa wannan ba aikin mutane ba ne.
2026-09-27 20:41:37
2
zubair_been_auwal
Baban Erfan :
Ritaya dole fa wlh
2026-09-26 14:13:29
6
hamasalou611
Hama Salou :
2026-09-27 19:11:00
1
umarabubakar2902at
Umar Abubakar2902 :
ba gaskiyabane sahabai suka rubota al kurani
2026-09-27 08:08:13
3
zakiru607
SANI🌹🌺🌲🏞️🌙🌍 :
gaskiyane malan
2026-09-26 19:35:07
3
dr._dee_25
Dr. deey 25 🪰 :
allah ya hadani da bukari ido ido
2026-09-26 22:25:18
3
yusuf__smart
YUSUF SMART 📊 :
Nifa na daina karanta wasu Hadisai na Buhari
2026-09-27 05:23:48
4
abbakartasiu
komai da lokaci :
Sunan Muhammadu a Kur'ani waje huɗu kawai yazo a Kur'ani kuma bamu inda akace shi ya rubuta Kur'ani sarihan.
2026-09-26 14:34:14
5
kingahmad308
king ahmad :
nifa da tsoron masussuka nakeji karjini inasauraran sa Amma yanzu fa munkuna
2026-09-27 12:50:42
1
To see more videos from user @jamilamohd34, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About