wallahi idan YanDariku gaskiya suke nema kuma gaskiya suke so wallahi da tuni sun barta. Allah ya kara shiryar damu gaskiya. Amin
2026-09-26 20:15:25
5
mijin mirah :
izala gidan hujja
2026-09-28 11:11:25
3
Bako Bk :
waɗansu sun fahimci gaskiya amma suna tunanin taya zasuyi da ya'uwansu da abokan arzukansu idan suka kama hanyan gaskiya.nima haka na ta fama tuntuni amma danayi kukan kura sai gashi yanzu anwuce wurin. waɗanda suka ƙini suka gujeni suka tabina da shairri sai gashi yanzu sun dawo muna tafiya tare. Allah kara ganar damu gaskiya muta bin ta har aljanna.
2026-09-26 23:58:51
4
B Hassan Textile :
sunnah sak bidi a sam
2026-10-09 22:32:06
2
aishatuibrahim245 :
prof din kame kame
2026-10-10 12:01:40
3
ATIKU JIBIRIN :
🥰🥰 Masha Allah Sunnah SaK 🥰🥰
2026-09-27 21:00:54
2
Umar bin Musayyib hurumi🙏🤲 :
huja sai sunnah
2026-09-27 16:56:44
2
To see more videos from user @almadani177, please go to the Tikwm
homepage.