@asairazkayanmata: Ya Allah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 😭😭😭🙏 my Asairaz fah ku tayani murna da fatan alkhairy 😭🥺🙏😔

Asairazkayanmata1
Asairazkayanmata1
Open In TikTok:
Region: GB
Saturday 26 September 2026 14:26:42 GMT
55751
4660
244
126

Music

Download

Comments

mamus_everything
mamu's everything :
jiya sanda kina sujudus shukur, haka kawaii nakama kuka🥲 senaji kamar a lokacin ina iya jin yanda kikeji a zuciyarki sabuda Jin dadi Alhmdllh big congratulations 🎉 Allah yasa aci moriya🙏😍
2026-09-26 14:41:02
45
matardawisu
MATAR DAWISU KAYAN MATA :
congratulations kawata Allah yasa rai aka wa
2026-09-26 15:49:39
14
nakham_collection
nakham natural :
Masha allah Allah ubangiji yasan alkhairi ya kara dankon kauna da kwanciyar hankali
2026-09-26 14:48:49
4
zahraa_maimaggi
Mu’utasim’s Mom :
Allah ya sanya albarka am so happy for you ya Allah ka sauke duk wata Mai juna 2 Lfy 🥹🤲🏻
2026-09-26 19:24:38
3
mumsadiq22
Mumsadiq collection :
Masha Allah Allah ya sanya Alkhairi Aamin
2026-09-26 15:27:31
3
oumayman555
The Little Bloom🌷 :
Masha Allah congratulation sister Allah yasa rai ya mora wlh natayaki farin ciki Allah yasa albarka 🥰
2026-09-26 14:41:17
3
beentushennaworld4
No 1 henna artist in adamawa :
Ma sha Allah arziki mai albarka yakawo na Yan baya
2026-09-26 15:04:45
2
oum_abied
Oum_Abied :
Allahu Ya Sanya Alkairi da Albarkah more success to come In sha Allah
2026-09-26 18:03:59
2
herexcellency470
✨🦋~HER~EXCELLENCY ✨🦋 :
Mashaa Allah,congrats
2026-09-26 15:07:37
2
herexcellency470
✨🦋~HER~EXCELLENCY ✨🦋 :
Allah ya sanya alheri
2026-09-26 15:07:51
2
suraiyamahama486
Suraiya Muhammad :
mashaa allah anyi welcome dinki da kyau wanna yafi iphone 18🤣
2026-09-26 15:08:55
2
mrs.jagaban
Mrs Jagaban :
Masha Allah,🥰
2026-09-26 14:46:40
2
4brotherscollection1
4Brother’s Collection :
Alhamdulillah
2026-09-26 14:40:54
2
mrssalfar
🩷Mrs salfar🤍🔐🔒 :
Allah ys kunkoma Asa a Masha Allah Allahumma bareek
2026-09-26 15:26:46
2
_teematee
Fateemah :
Allah yasa abarka
2026-09-26 15:17:23
1
mayacollectionandmore
🛍️MAYA COLLECTION 👗👠👜 :
Masha Allah,Allah ya kara muku zaman lafiya da fahimtar juna ya kareku daga sharrin dukkanin masu sharri🤲,shi kuma Allah ya kara masa budi🤲
2026-09-27 15:30:52
1
mrsmaitangaran
Mrs Mai'tangaran :
Masha Allah 🥰yasaka albarka yasa kun koma a sa ah❤️
2026-09-26 15:06:39
1
nurserukky3
Nurse Rukky :
Allah yasa mutuwace zata rabaki keda mijinki Allah yarabaki da kishiya
2026-09-26 22:03:59
1
mmnfadimatu
mmn fadimatu :
ina tayakin murna Allah yakara sutura
2026-09-27 16:11:08
1
nuccy7432921269092
ummu ammarah :
allah ya sanya alheri yasa anyiwa yawan rai
2026-09-26 15:07:59
1
zarchandize
Batoola :
Allah ya kara dankon soyayya
2026-09-26 15:08:10
1
antifatiherbs
Anti Fati herbs :
Masha Allah tabarakallah Alhamdulillah Allah yasa albarka ya kara arziki mai albarka
2026-09-26 21:52:21
1
husnahkitchen
HUSNAH KITCHEN :
Masha Allah
2026-09-26 15:12:19
1
qanams.luxury.world
Qanams luxury world :
Masha Allah,Allah ysanya albrka
2026-09-26 15:32:32
1
yaseebeautyempire
Yasee Beauty Empire :
Masha Allah Allah yasa anyi ma yawancin rai
2026-09-26 15:15:00
1
To see more videos from user @asairazkayanmata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About