@yarommaibarotakurgwi: 💯💯💯💯💯

SMALL MAI BAROTA KURGWI
SMALL MAI BAROTA KURGWI
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 September 2026 15:00:00 GMT
29066
4028
140
274

Music

Download

Comments

humanitarian6616
Sunnah leka gidan kowa :
Gaskiya wannan Baban malamine ya iya fasara qurani sosai
2026-11-03 21:37:50
4
usamalawal985
Usamatullah al katsinawy :
waishi wannan qur,ani yake fassarawa kuwa
2026-11-14 23:39:10
1
doctoridrisdanbai
Doctor Danbaiwa AKA Brutai :
Allah kamana kyakkyawar karshe🤔🤔🤔
2026-09-27 07:45:49
7
sanimatudbt
s/matu :
fassarar gatari 😂😂😂
2026-11-17 07:36:20
1
adam_kd_
Adam~Kd :
Daga gani a kauye yake cikin kauyawa
2026-11-05 07:58:01
2
mukhtar9016
mukhtar :
wa.azin turmi
2026-11-12 13:08:05
1
abuiman030
Auwal salisu mkd :
Allah marasa lafiya na gida da Asibiti Allah yabasu lfy
2026-11-05 20:18:11
2
skymanslyman
SKYMAN SLYMAN :
Fatan Alheri
2026-09-27 05:32:28
2
jamilumusamuhamme
Jamilu Musa Muhammed :
A fassara mana muji yakai dan kasuwa
2026-11-02 00:14:24
2
chiche9908
CHICHE :
Wai Nan waazi ake gaskiya kasarmu ba doka 😅
2026-11-07 16:18:13
1
usershuser_23
Abdul-Abdi :
Ya kamata a kama shi
2026-11-04 08:21:43
1
saihan__jaresskee
Saihan jaresskee :
karatun daban fassara
2026-11-05 08:36:02
1
abdulrimi74
AbdulRimi💯🆕 :
Gaskiya Badon Barna Yake Aikatawa Qur'ani Ba Wallahi Da Nayi Dariya
2026-11-05 15:19:54
1
zaiyanu2024
DAN MALAM :
mallam kaiya fassara sosai ya shek
2026-11-03 01:49:42
1
musaddeequl_khaiyr96
Musaddeequl_khaiyr :
Ana Iskanci a Nigeria 🤣🤣🤣
2026-11-04 08:29:29
1
asah.dadi
update MEDIA :
wai kasuwanci da sunan Qurani ke duniya
2026-11-02 13:15:08
1
abubakarmuhammad6166
SHAHADA BTR :
wannan fasara hakatake?.
2026-11-04 16:31:23
1
tasheeraleeyumkr
tasheeraleeyumkr :
saw
2026-11-01 22:26:31
0
user6800497656119
Euro :
allah bya malan
2026-11-12 10:36:10
0
binhussain56
𝕭𝖎𝖓$𝕷𝕻📈📉 :
Bani Village ko ?
2026-11-13 20:34:38
0
umar_ahmad_bawa
Umar Ahmad Bawa :
kai Kai ɗariƙa akwai malamai
2026-11-19 22:06:04
0
ismailabubakar9863
Ismail ABK :
hmm
2026-11-17 10:40:51
0
user711697528441
rabiu murtala kargi :
yayi
2026-11-18 22:22:48
0
musilmiano
MUSILMIANO ⚽🥇 :
wai fassarar kenan
2026-11-02 11:14:20
0
To see more videos from user @yarommaibarotakurgwi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About