Ya salaam! Wai ana maganar Allah Yace, wa yake ta wani Shehu? Gaskiya prof. yana daga cikin masu kawo rudu da rudani tsakanin al'umah a wannan zamani. Allah ya shiryar damu bisa ta farki.
2026-09-26 16:50:04
8
zinderois :
way mi yake son fada anan ne
2026-09-26 19:18:17
3
sani usman861 :
farfesan kame kame
2026-09-26 16:50:56
3
Almalikinatura& digital :
Allah ya taimake malam
2026-09-26 18:56:36
2
Muhd.Mujawwed :
Kuma wai shehu ne yafadamusu kuma sun yarda amma sun qaryata ayar Allah