Ya Allah kamar yanda kashiryar da wannan mai hada ai na rakumi yakoma kan gaskiya yabar kan hanya mara kyau, nima allah kamun wannan afuwan alfarman annabi Muhammad sallahu alaihi wasallam🥺🥺🥺
2026-09-26 23:20:09
129
Playboy001 :
Ah rakumi anyi hankali
2026-09-27 03:51:50
28
Maryam :
Alhamdulillah Ràkúmin mu ya shiryu
2026-09-27 08:22:48
18
king 👑 Ahmad SADIQ 😍 :
love the vbs 🔥🔥🔥🔥🔥
2026-09-27 15:41:05
0
Usman Muhammad bello :
ban taba yin magana akan lamarin ka ba walh nayi maka farinciki sosai na Daina wancan abubuwa Allah ya karama karfin guiwar Allah ya sa ka gama lapiya Allah ya taimakeka Allah ya baki arziki duniya da lahira
usman Muhammad bello daga shinkafi
2026-09-27 09:08:28
17
AAALIYU :
Ko kaipa
2026-09-27 05:35:29
1
Aliyuosii Bashir5 :
saw saw saw🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-27 14:42:53
0
Bin Ahmad Islamic 4142 :
Wannan Shine Abunda yadace da Rakumi
2026-09-27 07:26:01
9
Abba Alkasim :
s a w
2026-09-27 04:26:31
2
SADIQSOFT :
krakumi ya tuba😂🥰🥰
2026-09-27 11:47:29
5
Abduljalal Salisu :
Kaskiya ka burgeni yau dama xaka Dore da haka
2026-09-26 21:56:10
8
sayyada aïcha :
Allahu akbar
2026-09-27 09:31:52
5
kabiruaminu307 :
to kokari fa haka yayi kyau sosai wlh mi, ake da xagexage, inamaka fatan alkairi 🙏🙏🙏