@speakingenglishwithnura: 1. Tenure 2. Director 3. Commission 4. Proposal 5. Circular Kana son ka inganta lafazin Turancinka? Waɗannan kalmomin na iya zama masu sauƙin karantawa, amma furucinsu na iya rikitar da mai magana. A kalli wannan bidiyon!👇 #SpeakingEnglishWithNura #BBCLearningEnglish #Hausa #LearnEnglish #BritishPronunciation
muna zamuci gyaran malam, agurin da malam yace " kapadi" abinda yakamata yace shine "kafadi".🤣
2026-09-27 14:26:52
1
shetima :
jazakallahu khairan 🙏
2026-09-26 19:34:07
1
user2527284587272 :
Ai mu agurinmu kafi Sarkin England ɗinma ƙwarewa agurinmu 🥰👍
2026-09-26 22:05:02
2
abubakarbonus96 :
nikam iyawar kawai nakeso ba kwarewa ba
2026-09-26 20:26:29
2
Judex_Ordinarius :
Muna godiya matuƙa.
Amma fa Sarkin Ingila sai dai yayi mana afuwa.🙏🙏🙏
2026-09-26 19:51:18
1
وردة🌹 :
Sakkhila👌
2026-09-28 22:16:01
1
Been Souleymane 🌹🌹🌹 :
wonderful my lovely teacher
2026-10-01 14:36:25
0
MAH-FAZ :
please pronounce " Doctor"
2026-10-07 14:22:22
0
Beta pikin 001 :
wnnn fah karatune mai tsada wlh muna godiya
2026-10-03 22:18:23
0
yerima :
Short and very educative ❤️🥰
2026-09-29 12:18:39
1
Aminu Yakubu :
Allah qara basira.
2026-10-01 21:02:51
0
Modern_choice_children_wears :
Masha’Allah
2026-09-27 19:56:43
1
Babangida Ishaq Musa :
JazakALLAHU BI AHSANI HAIRIHI.
2026-10-05 16:12:10
0
PhT sani Adam alk. :
godiya muke SARKIN ingila [Pray]
2026-09-26 20:03:38
1
SS nasir :
Masha Allah
2026-09-27 09:19:57
1
Abdulhamid Adamu dan Bauchi :
@Abdulhamid Adamu dan Bauchi:Salam Allah Ya kara wa malam lafiya magata kullum acikin comment game da fassara wayansu kalmomin cikin hausa domin mun iya karantawa amma ba mu sanma'ana ba na gode
2026-09-27 06:46:17
1
Ambursa 💪 :
sarkin england yajima bai yi fishi dani bah☺️😂😂😅
2026-09-27 07:27:20
1
Farukh Bauchi :
tofa🤔
sai gaka kaikuma a Nigeria 😂
2026-09-27 06:52:27
1
Muh'd Badaru Adamu :
🥰🥰🥰
2026-09-26 21:24:04
1
𝗜𝗕𝗥𝗔𝗛𝗘𝗘𝗠 𝗜𝗞✅ :
♥️♥️♥️
2026-09-27 08:06:38
1
BAKURA TIGER JJMJ :
🥰🥰🥰
2026-09-26 19:37:14
1
MJ. danladi🦋🌹 :
👍👍👍
2026-09-26 19:00:13
1
user15971299276657 :
👍👍👍
2026-09-30 18:19:33
0
To see more videos from user @speakingenglishwithnura, please go to the Tikwm
homepage.