Dan Allah kuna siyan waya ne, inada 11 amma screen dinta ne ya tsage kadan. Na siyeta 195 wata 3 da suka wuce sbd sana’ar make up. Toh yanzu make up dinma bata samuwa saidai asara kawai nakeyi. inason in chanja Sana’a kuma in biya bashikan da suke kaina in samu salama nima. Gashi inajin tsoron kar aga ni nake nema a siya ayimin tayin wulaqanci shiyasa na rasa ya zanyi wlh.
2026-09-27 13:21:55
0
Abdulrazak lawal :
oga sudais
2026-09-28 09:49:05
0
abba ali phone centre p k m :
✌✌✌
2026-09-26 18:26:10
1
To see more videos from user @dr.applesolutions, please go to the Tikwm
homepage.