@abba_bloger: An yi mamaki a kotu bayan Sheikh Isa Ali Pantami ya rantse cewa bai ma san cewa Khamisu Ahmed Mailantarki yana neman takarar gwamnan jihar Gombe ba. Abin da ya ƙara ɗaukar hankali shi ne yadda wannan magana ta fito daga bakin Pantami, wanda malami ne . Maganar ta jawo mamaki yayin zaman kotun da ake sauraron batun takarar gwamnan jihar Gombe. #gombe2027 #pantami2027
ABBA_BLOGER
Region: NG
Saturday 26 September 2026 18:35:56 GMT
Music
Download
Comments
abubakar Saidu205 :
chab son duniya wasa ne
2026-09-26 19:51:16
9
Engr Ado U Jahun :
Kudena mamaki, Yanzufa yana aiki ne da shikashikan siyasa. 😁😁
2026-09-26 21:05:35
4
abun.mallo :
gombe sai malam
2026-09-26 23:04:36
5
Chef muzuru :
Rantsuwa kala kala che.Wache irin rantsuwa yayi❓Rantsuwar musulinchi ko Kuma irinta kundin tsarin Mulki❓Ayi mana bayani
2026-09-26 21:27:57
4
Arc Elsadeek Abdallah :
to meye abin mamaki wlh tana yiyu shi bai san ku ke takarar ba kafin party ta bashi
2026-09-26 22:20:55
0
khaleed3367 :
sai malam da yardar ubangiji
2026-09-27 07:02:59
1
SUGOTE. GROUP 😍😍😍😍 :
to yace Bai saniba. dole Sai yace yasanine?
2026-09-26 19:50:44
1
Yusuf :
kai kauce mu malam zamuyi A gombe
2026-09-27 11:47:35
0
Shehu Hamza500 :
gwamnan tiktok
2026-09-26 21:57:14
1
Rukayyatoo :
Daman fa Pantami Yana qarya Allah dai ya bashi sani amma aiki dashikam abar wannan maganan
2026-09-27 08:03:19
0
ɗan Wada :
ku daina mamaki menene sabo a duniyar nan wai ????
2026-09-27 10:06:05
0
kingg_bappa :
Wlh wannan yaron Tinubu ne
2026-09-27 06:15:40
0
MD SALIS :
ba mamaki domin talakawa yake kallo basuba
2026-09-27 07:32:41
0
Aliyu Jibrin105 :
tu doleni saiyasani gombe sai malan in sha allah❤️
2026-09-27 09:21:37
0
tiktok.com/ :
yo annabi ne malam yace besaniba koko allah dai yarabamu da sankai
2026-09-27 09:46:58
0
Ibrahim✅ :
Dr yayi gaskiya
2026-09-27 08:30:39
0
Hakash :
Dr Dutsenma yafadi gaskiya
2026-09-27 06:43:23
0
user7007853099325 :
2026-09-26 20:03:11
0
ADC SAK ☝️☝️☝️ :
To Kai dole sai yace ya sani
2026-09-26 23:06:32
0
Souvenirs by Aysha :
Wlh yasani kam 😂
2026-09-26 23:57:57
0
Babazema :
Da gaske sunyi takara?
2026-09-27 11:34:45
0
MD SALIS :
kada kai mamakin basaniba in har da gaske kake
2026-09-27 07:27:34
0
Baban Samha :
gombe ta malamce
2026-09-27 05:16:41
0
ophicialsalah :
Gombe sai malam
2026-09-27 05:37:28
0
user7007853099325 :
2026-09-26 20:03:18
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.