Yadda Nake tunanin Ki🤔 haka Nake qara Son Ki❤️maganar Ki guda daya tana da matuqar tasiri a gareni🥰 zahirin gaskiya bazan iya tuna ranar da abin ya fara ba, Abin da kawai Na tsinci Kaina a cikin Soyayar Ki dumu-dumu Kin kama zuciyata ❤️kwarai, Yayin da Nake tare da Ke duk wani bacinrai nawa yakan gushe😍 Ki sani cewa Ina buqatar Ki kasance tare da Ni a yanzu dakuma anjima har izuwa Qarshen Numfashi Na na qarshe💓 Ina son in fada Miki cewa kece kadai wadda Nagani kuma Naji Ina So😍