Ina bamu shawara yan Borno idan mun zabi ADC muyi kokari mu kafa mu tsare mu raka mu jira a fadan Kar mu kuskuran mu bari sumana cin Kashin da suka mana a 2023 munci Zabe a Borno sun kwace sunba Omologo Kar mu Yarda hakan ta kara faruwa Borno kowa agent
2026-09-27 15:29:57
3
HARUNa ADMu :
ADC Atiku 2027
2026-09-26 21:46:11
6
M K lamar :
borno ssi A D C
2026-09-27 21:33:26
1
Umar zayyan jara Jara :
daga bayo local government borno State,, Atiku zamu zaba insha Allah
2026-09-27 13:03:18
1
Abu Fatima BAMA :
wallahi gaskiyane mu a Bama local government sunrife mana gidajen Mai gabadaya yau sama da shakara 🥰🥰🥰