@uthmanbabakiyi: 🔥 Idan ba ka samu damar kallon wannan wasa ba, za a iya cewa ka rasa ɗaya daga cikin wasannin da suka fi kayatarwa da armashi da muka gani a wannan kakar... Lamine Yamal ne ya fara zura wa Spain ƙwallo, kafin Anthony Gordon ya farke wa Ingila bayan kyakkyawar ƙwallon da Jude Bellingham ya ba shi. Daga nan Harry Kane ya ƙara wa Ingila ta biyu, inda aka tafi hutun rabin lokaci suna kan gaba da 2-1. Da aka dawo rabin na biyu, Harry Kane ya samu damar ƙara wata ƙwallo daga bugun fanareti, amma ya kasa cin ta. Daga bisani, Mikel Oyarzabal da Álex Baena, waɗanda suka shigo daga benci, suka sauya akalar wasan tare da bai wa Spain nasara. Gaskiya wasa ne mai matuƙar kyau daga farko har ƙarshe. Taya murna ga Spain. 🇪🇸👏

Usman Mahmud
Usman Mahmud
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 September 2026 21:01:27 GMT
63137
22089
511
140

Music

Download

Comments

thug_alee
Big Man Thing 💰 :
wallahi This one nah Tough Match 🔥
2026-09-27 01:36:29
0
excellency547
Excellency🇳🇬 FOOTBALL NEWS :
my mentor uncle usman fabrizio Nigeria 🇳🇬 gwarzon Dan jarida
2026-09-26 21:06:52
28
arab..boy
Djallo musa :
which team do you support pls
2026-09-26 21:11:57
1
aliyuahmad49351
ALIYU AHMAD :
Weldon
2026-09-26 21:28:51
0
lukmantotti
Totti :
Up yamal
2026-09-26 21:04:31
11
hussainisaniinyas
Hussaini sani Inyass :
صلی اللہ علیہ وسلم ❤️
2026-09-26 21:36:31
13
sunusilawan95
خالد الهوساوي💞 :
What a Mach
2026-09-26 21:15:53
0
neraabdoulaziz
NERA Lopze Abdoul Aziz :
lamine yamal
2026-09-26 22:18:00
1
ashirun.mama742
ASHIRUN MAMA7586 :
of course
2026-09-26 22:29:15
0
muhammadzakariyya50
KVNG ZAK DAN MAMA :
balloon dor winner 🏆 in Sha Allah
2026-09-26 21:19:10
9
15_ola_officiel
15 ôlâ___officiel :
ballon d'or 2026 est pour Lamine Yamal ☝️🥰
2026-09-26 21:06:19
14
officiel.chef
Officiel chef🇳🇪🇳🇪🤔👮 :
Annabi Muhammad SAW 🥰🥰🥰
2026-09-26 21:04:59
13
alameenontop1
ALAMEEN ONTOP :
we all love him right
2026-09-26 21:35:57
4
walidhot_001
WALID001🎮🎮🎮 :
Duk wanda yaji dadin win match dinna yamen like
2026-09-26 21:17:06
8
mastalissafi
masta lissafi kumsa :
up Yamal
2026-09-26 21:08:45
6
62mlm
user8627003261850 :
yamale yaci munyi murna Gordon ma yaci munyi murna
2026-09-26 21:41:33
6
0227masoudou
mas-oudou Nazirou samo 65@gcom :
gaskiya ne ogah 🥰🥰🥰🥰🥰🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-26 21:05:32
7
s.lucky001
S_LUCKY_001 :
Allah yasa yamal abashi ballan d,o
2026-09-26 21:07:37
7
_abdul_by
❤️ABDUL AHMAD🥰❤️❤️🌹🌹 :
Wanda ya kalla yayi min lake 🥰
2026-09-26 22:40:15
2
user4153085571437
abdu m fantami22 :
babu wandazai bataminrai
2026-09-26 21:14:17
3
12fadi00
12fadi00fadila :
Gaskiana ina anfani Feran Torres ☺️
2026-09-26 21:19:55
1
mukhtarayuba817
Mukhtar Ayuba :
2026-09-26 21:54:02
1
abba.anas66
abba anas :
Usman nawa katuramin nuber
2026-09-26 21:04:22
2
commandoq
killer :
wlh
2026-09-27 05:07:11
0
kabiru906
Muhammad alfa :
haba
2026-09-26 23:09:53
0
To see more videos from user @uthmanbabakiyi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About