@meerah.graphics: Replying to @user840146346 WATA SOYAYYA episode 20 Wata Soyayya littafi ne complete, game bukata yayimin DM #foruyou #viral #grow

Meerah _Graphics_And_Lyrics
Meerah _Graphics_And_Lyrics
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 September 2026 21:22:26 GMT
74296
11663
288
275

Music

Download

Comments

mrs.babanyara
mrs.Babanyara :
ai saida nasamu complite din littafin sannan nasamu matsuwa wlh
2026-09-26 23:22:05
10
thrift_by_teemerh
Thrift_by_Teemerh🛍️ :
Dan Allah a aura mishi johar 🥺
2026-09-26 21:31:04
13
maimuisa
Maimu :
dan Allah yaushe akeyi shirinan inason kallonsa Amma yakamata ace jahor ace ya aura🤣🤣
2026-09-27 05:29:10
3
ameenatu959
Bint _Sunnah :
Wazai fadamin yanda suke cousin ne wai
2026-09-28 10:04:28
1
user46528611708880
user46528611708880 :
Nikam Dan Allah yaushe Ake saka film dinnan ne Wani lokacin Har mantawa nake Sai ingani
2026-09-26 21:27:39
10
hannahgirl75
hassana Muhammad :
sis Dan Allah inason littapin nan
2026-09-27 19:46:04
1
nafisatmuhammad59
nafisatmuhammad92 :
pls next 🥰
2026-09-26 23:34:10
2
amanatujibrin6
Black Diamond Stories :
Kai Abdallah Yana bani ciwon kai😂😂😂
2026-09-28 21:17:41
3
asiya.ibrahim5
Muntahaz skin beauty&care💙SNG :
😂😂 Gaskiya Abdallah sai an hada masa da lahula
2026-09-28 22:52:11
2
hadizadjadi
hadizadjadi :
ni dai wallahi na fi so Modibo ya awri jawhar
2026-09-28 19:59:29
1
drdeejarh1
Dr deejarh :
dn martabar Annabi ko mutun dae nasamu yaman like Banda charge
2026-09-28 21:19:17
4
maryam.auwal812
Maryam Auwal :
yafi dacewa da jauhar
2026-09-27 12:59:20
2
user954472596169
Ummu aisha :
agaskiya wannan Shirin yatafida imanina Allah yakara basira tareda rayuwa Mai tarin albarka 🤲👍👍
2026-09-26 22:58:16
3
hauwauabubakar308
hauwauabubakar308 :
muna gdy 🙏, Allah ya qara basira, ya abdallah mutanen mu😁
2026-09-27 13:11:34
1
maman.sani225
maman sani :
saidakaimodibo
2026-09-27 00:07:31
2
jiddearhscollection
jidderh's collection :
Hahaha gsky bantaba ganin mara mutuncibah irin yaaa abdullah bah
2026-09-27 09:18:48
3
zainab.harun36
Zainab harun :
Masha Allah🌹🌹🤗🤗
2026-09-26 23:36:06
2
peenqe44471813728817
✨peenqe✨✨ :
nikam babuwanda zaimana maganin abdalla ne
2026-09-26 22:52:51
2
s2475540
💅🎀 :
me so yamin magana ina da shi daga na day har na kar she
2026-09-27 14:26:45
0
mamanislammuhamma
maman islam muhammad :
Allah yasa jauhar ce zatazama matarsa takoyamasa hankali
2026-09-26 21:30:41
3
lajawa20k13
Abu sadiq!!!! :
good job
2026-09-26 22:15:07
2
jiddahsmartgirl15428
jiddah smart girl 🥰 :
kiri kiri munaji muna gani dai yaya abdallah ya karbi aurennan harda su lefe da gini
2026-09-28 20:45:31
1
maratussaliha2957
mar'atussaliha :
wallahi sun fi dachewa da janan, Kuna tache wa a hadasu da jauhar so kuke a hada wuta da wuta su Kona gida kenan, gskya ni nafison janan ma akan jauhar sbda hakurinta wlhi
2026-09-28 08:54:23
1
hafsatyakubumijin
💕matar hanny💕 :
anya ko ba kashe janan za,ayi ba
2026-09-26 22:04:43
1
anas_editing0
Anas_Editor_Ai_tv :
kai fantastic kaina😂😂😂😂
2026-09-26 23:11:11
3
To see more videos from user @meerah.graphics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About