Nida mijina Ya Allah, Ka sanya soyayya, rahama, amana da fahimtar juna a tsakaninmu. Ka nisantar da husuma, fushi, hassada da duk wani abu da zai raba mu. Ka albarkaci aurenmu, Ka kare mu daga sharrin shaidan, Ka sa mu zama sutura da kwanciyar hankali ga junanmu. Amin Alfarmar Sayyadina Rasulillah Saw
2026-09-27 04:09:46
53
Hafsat Umar Ali :
Allah yasa mudace 🙏🙏
2026-09-30 23:49:48
0
halima sadiya sulaiman :
ya Rabbi kabani mijin aure nagari
2026-09-28 04:55:35
12
Haydee777 :
tsarki ya tabbata ga Allah💪🏼💪🏼💪🏼
2026-09-27 10:24:04
20
chilling💧 :
Allah ubangiji yasa mugama da duniya lafiya Albarkaci annabi Muhammad saw 🥹🤲