@yarmama836: I LOVE YOU, I MISS YOU, I KISS YOU, YOU ARE MY EVERYTHING. Kai cne farin cikin zuciyata, Kai ne tunanina a kowace rana. Ina kewarka idan ba kya kusa da ni, kuma soyayyarka tana ƙara zurfi a cikin zuciyata kowace rana. Babu abin da nake so fiye da ganin murmushinka da kasancewa tare da kai. I love you today, tomorrow, and always. ❤️💋💞”
Mrs shalele
Region: NG
Saturday 26 September 2026 22:29:22 GMT
Music
Download
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @yarmama836, please go to the Tikwm
homepage.