@tubless_media_concept: UMRAH TA SAKE SAUKA CIKIN IKON ALLAH! 🕋❤️ Alhamdulillah, wani bawan Allah ma ya samu kyautar kujerar Umrah, kuma In Sha Allah da ƙarfe 2 na rana zai zo ofishinmu da Passport ɗinsa domin fara shirye-shiryen tafiyarsa. Muna roƙon Allah Ya cika masa burinsa, Ya sauƙaƙa masa tafiya, Ya kai shi Makkah da Madinah lafiya, Ya kuma saka wa wanda ya yi wannan kyauta da mafificin alheri. 🤲❤️🕋
tubless_media_concept
Region: NG
Sunday 27 September 2026 05:11:16 GMT
Music
Download
Comments
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Congratulations sheikh sulaiman namu 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
2026-09-27 07:06:27
315
fatima ta batul🎤 :
Alhamdulillah ❤️
2026-09-27 10:48:10
147
🎀Dannalove❤️ :
Ya rabbb ga aisha Allah kasa Ina da rabo zuwa wurin nan🤲🏻🤲🏻
2026-09-27 06:14:35
143
Narabe=Officcer🩸Zngn mrkt🩸 :
masha Allah congratulations
2026-09-27 07:44:25
2
@zuhuraqueen14 :
rauda travel and tours
2026-09-27 07:43:57
4
hadeemar sayyada fadeema asw :
alhamdulillah yayana Allah yakai gaban MANZON ALLAH ﷺ Allah ya Mai Mai ta Sabi d annabi saw 🙇
2026-09-27 07:34:06
13
Alh NURA :
Masha Allah Allah yasa muda rabo
2026-09-27 07:36:17
8
yahayaishaka 24 :
saw saw saw
2026-09-27 07:20:00
1
Shariff Aboubacar Doutchi :
Kai Alhamdulillahi
2026-09-27 07:53:38
3
ALA.international⚽🐐 :
Masha Allah 🫶💓
2026-09-27 07:44:39
5
Haske_Jos :
muma Allah ya kiramu
2026-09-27 07:06:38
5
K B KYADAWA :
mashallah alhamdulillah
2026-09-27 06:28:21
6
Sa ad Adams :
Allah ya diyakuda aljannah
2026-09-27 05:43:46
12
Aliyu :
Masha Allah congratulations
2026-09-27 07:55:10
3
rabiusani969 :
masha allahhu
2026-09-27 06:22:29
12
yaron tubless media concepts :
Masha allah ya yi jagora rudah travls & tours🫡🫡🫡❤️😍
2026-09-27 07:26:34
5
Masha Allah congratulations
2026-09-27 07:40:39
1
user4863504616633 :
Masha Allah congratulations
2026-09-27 07:51:08
2
Lukman Hamza imamu sokoto :
Masha Allah
2026-09-27 07:15:24
5
M Abdullahi Jotkouri12 :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-27 06:12:24
5
_IBRAHIM_BOOTH_OFFICIEL_ :
اللهم صلى على سيدناوحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم
2026-09-27 07:39:04
14
iyawa :
Masha Allah
2026-09-27 05:22:35
8
MALAMI MAI NAMA :
Masha Allah
2026-09-27 05:20:16
7
Aliyu Ahmad mjr :
ﷺﷺﷺ
2026-09-27 09:07:13
5
𝕞 𝕫𝕒𝕦 💥 :
Oga ni nawa Yaushe zai sauka wlh ko Kano Banta ba zuwa ba Nima Dan Allah wani ya dube ni dan Alfarman Annabi
2026-09-27 09:33:58
49
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.