@alanwaka: RANGADI Mabudin kunne wacce aka saki kafin dungumawar tawagar Sarki zuwa da’irar Mulkinsa za a ji mu da bayanani a rukunnan gaba yarda tafiya ta kasance#arewa #hausawa #masoyasarki #sarkinkanoaminu
Allah yakara karemuna kai mgd aminu alan waka [Red heart][Red heart][Red heart][Heartwarming]
2026-09-27 09:19:44
0
naseerjr_4🦅 :
Munfa futo sai dai aishahada 🙌✊
2026-09-27 06:43:12
8
talkabubakar :
Jinjina ta musamman Dan Amana. Wannan wakar sai mutum najin hausa. Aradun Allah tayi👍
2026-09-27 07:11:32
4
Khaleed Bumper FTA💥💯 :
wllh niba Dan Kano bane Amma Allah yasani inason SARKIN KANO ALH AMINU ADO BAYERO 🙏
2026-09-27 08:20:25
3
safwan Ishaq (daddy) :
Allah yayi jagora, aminu na aminu ado
2026-09-27 06:33:53
4
Daddy Bawayo :
Allah Ya Saka Da Alkhairii Dan Amanar Kano
2026-09-27 06:37:52
2
RCHP Kabir Ibrahim OON :
Allah yakara basira
2026-09-27 06:29:22
3
BAWA JR :
Aljannah mai masoya dayawa san kano Allah ya kara lfy
2026-09-27 06:31:30
2
Smarttt_ab1.!💨 :
Dr. Amanar mai kano✊❤️
2026-09-27 08:15:21
1
IBRAHIM DAN'NE GAMA KABUL :
Sarkinmu maganin kukanmu shugaba da inganci aka'sanshi sarkina Aminu jinin sarki ado dan bayaro💪💪💪 Allah agama lafiya aminullahi
2026-09-27 07:53:05
0
sirr.khebee63 :
ta fito ne
2026-09-27 07:22:01
0
yahaya umar :
maqurar waka sarkin adabi
2026-09-27 06:36:46
1
ABDOULL 🫵💔🥰 :
Allah y kare sakin wakar duk duniya
2026-09-27 07:18:38
1
zaharadeenGarbaajawa :
Allah yayi jagora Aminu Ala
2026-09-27 06:31:01
1
ibrahimmuhammadis61 :
San Kano
2026-09-27 06:37:23
1
sabiuhamisu3 :
Aminu Ala na Aminu Ado
2026-09-27 06:55:00
1
Sir_babban_yaro :
Dr, Amanar Mai Kano ❤️
2026-09-27 07:08:36
1
uban-dawaki01 :
Dr Aminu Allah 🥰kara basira masuyin sarki
2026-09-27 09:45:41
0
Majestic :
NIFAH A DUK DUNIYA IDAN ZAN FITO TAKARA AMINU ALA YAMAIN WAKA TO NI BANDAMU BA DA INCHI TAKARAR BA SABODA INA MATUKAR KAUNAR MALAM AMINU ALAH❤️❤️❤️❤️❤️
2026-09-27 09:21:42
0
ELMURADI HERBAL MEDICINE 💊💊 :
Allah yakara lafiya sarkin waka 🥰🥰🥰
2026-09-27 09:44:21
0
j_smart32 :
Dan Allah mesunan wanan wakr
2026-09-27 09:37:50
0
Umar Mujittapha Rogo :
Kara lafiya sarki
2026-09-27 09:41:57
0
saif a brahim :
ya allah kasa ko a aljanna Allah kasa Ina unguwar kanawa sabuda Kano duniyar ce
2026-09-27 09:11:49
1
abba.s :
🥰🥰🥰
2026-09-27 06:31:24
0
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm
homepage.