@leadearsoftomorrow: #myboys💙 #creatorsearchinsights #contentcreator #fypシ #viral

Sudais wa Muhammad
Sudais wa Muhammad
Open In TikTok:
Region: GB
Sunday 27 September 2026 06:49:15 GMT
179584
12165
560
164

Music

Download

Comments

dansarke
👑إبراهيم آدم :
Ranar da mama zata rasu da yamma likita tace dole saidai anemi irin Wannan Sabida dole bazata iya rayuwa ba Saida shi 😭😭😭😭kafin dare mama ta rasu Allah yajikanki mama😭😭
2026-09-28 08:02:53
81
glowbymmnhydar
MmnhydarGlow&More. :
𝐚𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲 𝐛𝐚𝐬𝐡𝐢 𝐥𝐟𝐲
2026-09-27 20:49:07
1
habibaaliyu603
💙SNG💙 ummu rufaida Sabaya yr :
allah yaqara lfy
2026-09-28 11:03:44
0
shafiuaminu01
Shafiu aminu :
zan bashi magani in sha Allahu kuma zai warke
2026-09-27 18:25:09
87
usersadiyamuhammad
@sdbaby🌹 :
Allah sarki Allah yabaka lfy yarana biyu suna fama da matsalar 😭 Asmah hmmm
2026-09-27 10:46:50
125
mallammusaabdulla
Mallam Musa Abdullahi :
Ya Allah, Ka sauƙaƙa wa duk wanda yake fama da wahalar numfashi. 🤲🏽🥺 Ka rage musu duk wani pain, struggle da discomfort da suke ji. Duk lokacin da numfashi ya yi musu nauyi, Ka sauƙaƙa musu shi. Ka ba su ƙarfi, haƙuri da cikakkiyar lafiya. Ya Allah, Ka sa duk wata wahala da suke fuskanta ta zama kaffara da lada a gare su. 🤍 May Allah ease every breath they struggle to take and grant them complete healing. Ameen Ya Rabbal Alameen. 🤲🏽❤️Sorry yaro don ma ka taso a cikin gata gashi kana da Nablizer
2026-09-27 16:26:35
94
zainyb_
zainyb_ :
Allah ya bashi lfy
2026-09-27 11:39:37
0
antyfancy1
mom safwan :
🥺🥺🥺 Haka nake ta fama da kanina shekara 13 Amma yanzu da sauki alhmdllh
2026-09-27 10:42:48
58
ahmad_deedart
Ghost 👻 :
Allah duk me matsalar numfashinnan kabamu lpy bakidaya 😭🤲🏻💔
2026-09-27 20:34:44
7
bilkeesuilyasu
Mrs Shamsudeen :
Allah ya bashi lfy
2026-09-27 09:54:32
1
mmnkhady
mmnkhady collections 🛍️ :
Ya Allah kabashi lfy mai daurewa
2026-09-27 11:54:16
17
bashir.me.shadda0
Bashir me shadda :
Dan Allah menene wannan Da Ma'anar shi?
2026-09-28 10:44:30
5
ummatyyyyyy
madubala😍🥰🫂 :
Allah sarki Allah yabamu lfy my boy muka dai musan halinda muki ciki masu matslar numfashi 🥺🥺
2026-09-27 10:29:05
9
maryam.aliyu06
Mrs Aliyu🔐💞🔐 :
Allah sarki Allah ya bashi Lafia 🙏🥹
2026-09-27 10:35:03
8
wagini60
Jameel Nasiru :
Bafa dole sai mutum nada matsalan numfashi ba ko me allergy zai iya amfani dashi
2026-09-27 18:28:33
6
sadiyasalisu29
sadiya salisu :
Allah y bashi lfy amen
2026-09-27 10:29:54
2
fatima.hayatu0
umm musfat :
minene hakan pls🥺
2026-09-27 09:55:13
12
mahash002
MAHASHSKINCARE Minna :
🥹my boy
2026-09-27 09:57:07
1
abagancy001
Hauwa Abagancy ☪️🇳🇬💹 :
Athletic like me 😭Allah yabaka lfy my boy
2026-09-27 10:03:01
7
ram.collections
@RAM Collections :
Allah yabashi lpy Nima Ya”ta Shekara 4 muna fama Amma Ubangiji ya dauke mata Yau watan ta 8 Da Rasuwa Wlh Danaga Abun seda gabana yafadi Innalillahi wa inna ilahi raju un Allah yabani wasu masu Albarka
2026-09-27 13:43:04
9
amghaj
Amina S. Ghaji :
Nebulizer. haka nayi ta fama da 'yata amma yanzu ta samu lafiya, har na fara mantawa. Allah ya bashi lafiya
2026-09-27 10:58:08
7
abbakar__kano
🥰🥰Abbakarkano :
Allah sarki wlh ni nazata ma shisha ce yakesha
2026-09-27 15:36:46
0
nabuj02
N💘A💘B💘U💘J💘 :
Ya Allah yabaku lfy kai da Amnahtah 😭😭👏👏🤦‍♀️🤦‍♀️da duk mematsala irin taku dan Albarkha na 🙏🙏🙏
2026-09-28 10:03:19
2
user9832825169916
PRINCESS REEMAH :
Allah bashi lfia ba wanda yake sanin pain din se wanda yake da ita😢😢
2026-09-27 22:19:05
1
maryam.gombe2
Maryam gombe :
Allah sarki sannu wlh har yanzu ina fama da ita Allah ya bamu lfy baki dayan mu
2026-09-27 18:07:02
2
To see more videos from user @leadearsoftomorrow, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About