Allah ya jikan baba buhari yy masa rahama yasa aljanna ce makomarsa
2026-09-27 07:44:56
142
oum cutie😍 :
Nidai baba baka taba yi min komai ba dan haka ko ka min na yafe Allah ya jikanka da rahama allah ma muna masa laifi kuma ya yafe mana
Allah yasa aljana ce makoma ameen ya Allah
2026-09-29 18:08:51
109
@Mhz aleeshar💕 :
Who else loves this man for the sake of Allah 🥰🥰
2026-10-03 16:34:26
0
Umar officer ✅🦅 :
sorry life
2026-10-03 13:51:34
0
OFFICIAL ANAS :
god bless you baba buhari💕💯
2026-10-02 21:28:03
1
omo aunty :
May Almighty Allah forgive you 🤲🙏
2026-10-01 19:26:23
4
Abdul kusun Ayuba :
May god Grand wisdom upon this man in jannatul Firdausi to be his final abode Ameeeen
2026-10-02 10:33:14
0
ibrahima@1 :
Ni ina farin ciki idan naji an CE yana aljanna .Allah gafarta ma baban mu yasa ka huta tare da sauran musulmi
2026-09-29 09:48:13
44
falaki uk :
Allah yaqara nauyin kasa
2026-09-30 22:17:30
23
Bilkisu Ahmad Usman :
Allah ya jikan ka da rahama Baba
2026-10-02 09:51:17
14
MD JABBAMON GOMBE :
Allah ya isa tsakaninmu dashi
2026-09-27 15:53:40
24
No 1 henna artist in adamawa :
Allah g bawanka Nan k cigaba da mishi Rahma albarkacin Annabi d alqurani
2026-10-01 17:31:22
9
SAJJAD :
Allah ya Kara nauyin kasa
2026-10-01 16:49:07
11
Bashir_Bahaushe :
Shine silar Ta Addan Chin Kasar Hausa 😭
2026-10-01 22:07:20
8
Fareedah :
Allah yajikanka baba buhari 😭
2026-10-01 16:49:44
19
Bilkisu Muhammad yamusa :
ALLAH sarki 😭😭😭 ALLAH yajikan sa ya gafarta masa 😭😭
2026-10-01 14:50:44
6
Abu Hafsat Queen 👑 :
May Allah expand your horizons.
2026-09-27 07:45:43
6
SANi NURA BATURE :
Allah ya jikan baba 🤲🤲🤲
2026-09-29 13:28:39
6
navy boy 001 :
Allah jikan baba
2026-10-01 06:39:14
6
Usman Yusuf :
Allah ya jadda rahama a gareshi
2026-09-29 23:11:21
10
kid'sthrft wears/morein Bauchi :
mudai duk inda zaaje Muna San Buhari Kuma Allah ya masa rahama ya sa ya huta
2026-09-28 20:16:57
8
AISHA MUHAMMAD JARUMA :
Allah yamasa rahama,my name sake aishart
2026-10-01 07:06:33
5
Ideen__baba :
ALLAH KABAMU IKONYIWA KOWA ADALCHI SABODA TSARKIN ZUCIYAR ANNABI MUHD S, A, W
2026-10-01 14:33:54
8
RISKI.S.YAKI🇳🇪🇳🇬 :
🤲allah yakara nauyin kasa
2026-09-27 21:31:01
5
To see more videos from user @aisha.muhammad.bu4, please go to the Tikwm
homepage.