@vavalearning: Kana ciniki sosai, amma idan ka duba account ɗinka sai ka tambayi kanka: “Ina kuɗin yake?” Wataƙila matsalar ba rashin customers ba ce. Wataƙila ba rashin aiki tuƙuru ba ce. Matsalar ita ce ba ka san lambobin business ɗinka yadda ya kamata ba. A cikin FIRST STEP — kwanaki 10, za mu fara daga tushe: 📌 Profit & Margins 📌 Markup vs Margin 📌 Break-Even 📌 Inflation Math 📌 Business Records & Psychology 📌 Smart Pricing 📌 Business Systems Aji na 2 zai fara 5 ga Oktoba. Idan kana son daina yin kasuwanci da zato, ka fara yin kasuwanci da lambobi. 📲 Tuntuɓe mu ta WhatsApp domin registration. 08060153226 ₦8,000 #vavalearning #BusinessEducation #Kasuwanci #ventureandverb #BusinessArithmetic