@abba_bloger: Wani mutum ya yi kira ga ƴan Najeriya da su farka tare da kare harkokin kasuwancin ƴan ƙasa, yana nuna damuwa kan yadda wasu ƴan China da sauran baƙi ke ƙara shiga kasuwannin Kano kamar Bello Road, Kwari da Farm Centre. Ya ce ƴan Najeriya na zuwa China domin shigo da kaya, amma daga baya wasu ƴan China su biyo su Najeriya su buɗe shaguna da warehouses, lamarin da yake ganin yana ƙara tsananta gasa ga ƴan kasuwar gida. Ya jaddada cewa maganar ba ƙiyayya ce ga baƙi ba, illa kira ga mahukunta da ƴan kasuwa su nemi mafita ta adalci domin kare sana'o'in cikin gida. #Nigeria #Kano #Business #LocalBusiness #ABBA_BLOGGER
This is real,it’s called vertical integration where someone controls the business chain from production to supply, it’s elimates small businesses.
2026-09-28 00:17:40
2
meelanin 🖤🖤 :
wlh i support him 100%
2026-09-27 14:32:16
1
Defender♊ :
China are more dangerous than USA
2026-09-27 10:56:22
46
Gafar Salam :
The Chinese sell at a reasonable price and still make better and good profits....
you want to make 3 times the profits....
Chinese is not the problem....
Your attitude and too much profits is the main problem
2026-09-27 09:11:40
135
Faruqoo :
Mu sauki make nema. Kuna tsawalla mana farashi shi yasa. Allah ya ci gaba da tona muku asiri.
2026-09-27 08:40:42
199
Balala1770 :
Kai Malan sauki mukeso Allah yakawo mana sauki kawai
2026-09-27 08:55:08
107
MaK'G Collection :
Masu kudin ku su sayi engine suyi production a nan instead of buying end products from China.
2026-09-27 16:21:08
8
User6809887617 :
Walai munji dadin zuwan yan china sosai. kuma ko sunbar kasar walai yanzu duk mun iya importation kaya daga china zuwa nigeria cikin sauki. idan akwai Wanda suke son koyan importion kaya daga china zuwa nigeria yamin magana walai free zan koya maku.
Allah yakara thona maku asiri yan kasuwan nigeria 🙏🤲🤲
2026-09-27 09:50:29
44
Rabiu Malami :
The main reason why dad stop do order
2026-09-27 10:13:45
5
Mega (Geo political Analyst) :
Su kuma waanda suka kashe companies din nigeria dan su kawo kayan china fa??
2026-09-27 18:13:27
17
happypresident :
Exactly what tradefair was protesting
2026-09-27 13:29:28
7
Behind Hostel Doors 🤍🎉 :
Kuma Su a kasar su baa isa ba
2026-09-27 10:41:21
18
SHEHU KANO :
wallahi kadan zasu gane maganar ka
2026-09-27 10:22:52
60
Huzaifah Sirajo :
wannan fah raayinka neh Ba namu ba. you can't manipulate us into protecting your interests. Majority of Nigerian consumers won't support you.
2026-09-27 10:44:58
6
🌬️MATAR🌬️MANYA🇳🇬🇨🇫🇱🇾💥 :
sauki mukeso ya Allah kasaukaka mn🤲
2026-09-27 13:01:17
9
General musty :
Malam kowa yayi kasuwanshi daman cutarmu Ake yanzune gaskiya ta fara zuwa mana