@whisperedlove76: 🥺❤️ In babu ke, da kuka zauna kare… 🥹🌹 Ina fata ranar da za mu kasance tare ba tare da tsoron rabuwa ba. 🤲❤️ Ke ce wadda zuciyata ta saba da ita, wadda tunaninki ke sa ni murmushi ko da babu wani dalili. 🥰🌹 Allah Ya sa soyayyarmu ta zama mai ɗorewa, Ya kare zukatanmu daga duk abin da zai raba mu, kuma Ya kai mu ga ranar da za mu ce: “Alhamdulillah, mun samu juna.” 🤲💍❤️