@abu_nassreeen: Allah Yasaka Da Alkairi Malan🤗🙏💪 #abu_nassreeen #creatorsearchinsights #kannywood#potiskum_tiktokers

Sadie_Umar_Naiya
Sadie_Umar_Naiya
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 07:43:02 GMT
36269
5081
256
1589

Music

Download

Comments

annabinesuturah1
ANNABI NE SUTURAH 💝 :
Narantse da Girman Allah Ranar da Kakana zai rasu saida yamin Wasiyya nariqe Dariqa sosai, Kuma wlh yana zaune bamusan yarasu ba, Fuskarsa sai murmushi yake 🥰 Toh wlh duk duniya ba wanda ya'isa ya gamsar dani Dariqa ba Hanyar Allah bache
2026-09-27 10:50:07
80
famfama6
@famfama :
s a w [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-27 14:22:05
0
saudatu41
Saudatu❤️🌹 :
ALLAH ya kara mana kusanci ga ANNABI S.A.W💚
2026-09-27 12:09:24
19
abdulsalamkkd
abdulsalam suleimankkd :
nikam ina mamaki Yan wancan gida basa cewa Allah yakara mana soyayyar manzon Allah sabida zallar tauhidi😄😄
2026-09-27 11:32:27
20
15_06_97_
️ :
Nifa tunda naga video wani malami yanakan mimbarin mauludi yachika da kalmar shahada naqara riqe darika gam gam wllh
2026-09-27 12:01:00
30
khalifazubai
kalifa :
Masha Allah dear malam
2026-09-27 16:22:19
0
idris48296188205
@iman.idris :
allahu akbar allah yasa mucika da imani
2026-09-27 09:48:21
1
hamisu.malam.aliyu
Hamisu malam Aliyu :
Allah jikan mahaifa
2026-09-27 12:28:20
0
kabirabubakardm
Kabirabubakardm :
gaskiyane wannan malam ubangiji allah ya Kara lafiya da nisan kwana y raya mana ire iren ku acikin wannan addini namu n musulunci domin hakan wlh alkairine allah y Kara hada kawunan musulmin duniya baki daya amen
2026-09-27 09:58:23
8
muazzam.lauwali
Mu,azzam Lauwali :
good day👍
2026-09-27 08:45:08
1
aleeyoumaigausi
ME GAUSI :
Allah kadawwamar damu da soyayyar annbi🥰🙏s a w🥰🥰
2026-09-27 12:11:12
8
user7130226090881
LURWANU AMBATO :
ANNABI MUHAMMAD S A W
2026-09-27 07:51:45
12
annabigatana40
SAGIRU ANNABI GATANA :
wallahi ni wanna malamin yafimin jafaru yafimin Albania yallah kasamudace
2026-09-27 12:51:30
1
muhammed.naseer85
Muhammed naseer :
Gsky wanan mallamin yasan aikin shii 👍👍👍👍👍👍👍
2026-09-27 12:02:37
5
noura.anass6
ɴᴏᴜʀᴀᴅᴅɪɴᴇ 👑 🇳🇪 :
Allah yakara lpy Malam da Nisan kwana
2026-09-27 10:30:02
1
adamuumar285
adamuumar285 :
sallalahu allaihi wasallam sallalahu allaihi wasallam
2026-09-27 12:09:02
3
musa_wadatau_aa
SARKI AA :
s a w
2026-09-27 11:42:37
1
nura.ishaka
Nura Ishaka D zamfara :
na'am🙏🙏
2026-09-27 12:05:33
1
sani_adamu_wada
sani_adamu_wada :
gaskiya ne wannan 🙏
2026-09-27 11:50:12
1
umarkadara3
kadara :
masha allah
2026-09-27 10:23:37
2
bashirnura03
Bashir Nura :
Allah sarki malam
2026-09-27 11:09:22
1
diyarbarbarhzerchy
diyarbarbarhzerchy :
WANNAN MALAMI ALLAH Y MAKA ALBARKA D HAKA MALAMAN KU SUKEYI D ANJI DADI ALLAH Y QARA HADA KAN AL'UMMAR ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAEHI WASALLAM
2026-09-27 12:12:00
1
yaran.malan16
yaran malan :
wannan malamin da yagane gaskiya kenan Allah kasadamu da Annabi muhammadu s a w
2026-09-27 13:24:21
1
ashiru193
ashir masoyi shehu :
Allah yasaka madaalkarri🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-27 11:35:43
1
mahmudacicesakk
mahmuda aliyu :
s a w
2026-09-27 10:30:27
1
To see more videos from user @abu_nassreeen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About