@hausa_lyrics001: In har soyayyar zamantakewa ta kasance kudi kudi ne dalilin yinta ba makawa wannan ba soyayya bace ta zama cinikayya kyautatawa da sadaukarwa a soyayya farilla ne Babu laifi dan ka saudakar da abinda yake shi kadai ne mallakinka ga Wanda kake so yake sonka ba laifi bane sanin mutuncinsa ne Kuma Babu babban kuskuren da zakayi a soyayya irin ka kasantu da soyyayar Wanda kasan da cewa ko kadan ruhinsa bashi da shaukin sonka Dan wani Abu natural naka sai Dan zaka hawalta Masa ka sadaukar Mai da kyakyawan gobenka ya amfaneka ya barka da ciwon zuciya Soyayya mahadin rayuwace Kuma magwajin rayuwa ce zata iya sanyawa rayuwarka tayi ko Kuma ta lalace zabi ya rage naku