don't join any sect
make sure you are a good Muslim and do the sunnah of yhe Rasul Salalahu Alayhim Wa Salam
2026-09-29 15:54:43
0
Last born :
Lallai dayawan wasu basuda hankali amma baa sani ba 😂😂 gsky bazan iya daawa ba inba haka ba zan kai duka wlhi 😂 malan lawan ALLAH yasaka da alkhairi yakara ma hakuri
2026-09-29 04:47:26
11
Nass :
Malam Lawan ma yanada hakuri wallalhi. Nikam ai cewa zanyi bashida hankali
2026-09-28 07:59:47
21
Muhammad Fodio :
innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 🙆
Allah mungode maka da ni'imar da kayi Muna ta addini, Allah ka dawwamar damu aciki mykasance kan hanyar Manzon Allah (SUNNAH)
2026-09-30 22:33:18
2
bello isiyaku tsanni :
2026-09-27 19:47:37
16
Muhammad Naseer iyatawa :
muna bada jawahiril ma ani kan sari ukku dari
2026-09-28 11:21:08
4
One boy kd :
nima fa da ina darika amma yanzu ina hanya na gaskiya sunna sak
2026-09-27 21:14:33
28
Abusufyansurajo😎 :
kabasu wahala
kabasu ilimi
kabasu aiki
kabasu karatu
kai mallam
Allah yabaka Aljannah 🥰
2026-09-30 14:15:57
4
ahmad_gwaska :
Allah ya sakama Malam Lawan triumph da alkhairi
2026-09-30 17:22:48
3
Lukman Abdullahi :
Allah kashemu a Sunnah Gidan hujja Allah Kara Nisan kwana
2026-09-27 16:32:53
25
Auwal Talba :
Malan Triumph Allah Ubangiji Saka maka da mafificin alkhairi.