@sankano023: Ni babban abinda Yake bani mamaki wannan mutumin Duk sanda yace Zeyi Wani gangami agarin sekaga Kowa harkokinsa yake Babu ruwan Kowa dashi, wasu inde akace ta inda suke Sana'a zewuce sekaga suntashi dawuri, Saboda dazu naga freedom radion sun sakashi live Amma wallahi nide gani nake kamar Dawakai sunfi Yan kallo yawa, Amma Bansani ba kode idanuna ne suke ganin haka, Nasan Kuma Kunga haka ko? Angaya Muku inde akazo maganar Sarauta Akano da Jama'ar Kano to akwai me wannan wajen Saboda sarautar Kano da Jama'ar Kano na Sarkin Kano Alhaji aminu ado bayero ne, Amma kunata wahalar dakanku, Wallahi daace wannan Hawan, Sarkin Kano Alhaji aminu ado bayero ne yayishi Alaji ai baa maganar jama'a Duk Inda kayi sede Kaji ihun jama'a Ana cewa Allah Yakare ka, Aminu Ado Bayero Found
Sankano 👑👑
Region: CA
Sunday 27 September 2026 10:37:38 GMT
Music
Download
Comments
AUF MOBILE TECH :
Wannan wakar sarkin Zazzau ce ai Amb. Ahmad Nuhu Bamalli
2026-09-27 23:01:05
0
Makama Ahmed :
Bayon Allah 🎁💕💕💝💝💝💕💕💕
2026-09-27 16:55:06
1
feenert🦋❤️🔐 :
Wallahi kawai farin jini ne daga ubangiji kuma dana ay Alh Aminu ay shine Sarkin kano🥰
2026-09-27 21:40:16
0
salis P’A clothing💥 :
Sunan wakar
2026-09-27 19:07:38
0
Jibril isah :
[Heartwarming] jagoran alumma
2026-09-27 17:13:49
1
nas hug construction company :
ala yagama wake wannaan sarkin gaskia sai godiya
2026-09-28 00:22:21
0
realdmaster1190 :
Kano ta Aminu Ado ce
2026-09-27 23:23:00
0
aliakiluabubakar1 :
sai gashi yan siyasa sun kaishi ga tangal tangal
2026-09-27 22:02:49
0
🦋M🦋🕊️ :
ameenullah bawan allah damo sarki hakuri ✊🤍👑
2026-09-27 21:27:28
0
@DAN SALE HDJ :
Allah ya ja da kwanan sarki aminu ado.
2026-09-27 19:51:29
0
nuhukefas :
daga adamawa
2026-09-27 21:13:54
0
Ahmed zubairu tyw :
bawan allah💯💯💯
2026-09-27 17:41:43
0
Musty Don :
Allah yakarawa sarkinmu Aminu ado lafiya 🥰🥰🥰🥰
2026-09-27 18:41:16
1
Buhari Aliyu :
gaskiya ne wannan kano ta sufe ce alhaji aminu ado
2026-09-27 20:09:34
0
Ishaq Mubarak :
Allah kara masa daukaka
Allah bashi kariya.
2026-09-27 18:35:13
1
filloventures2 :
Shakurukundum
2026-09-27 22:21:07
0
MD CLOTHING BRAND KWARI MARKET :
saika yi jagora
2026-09-27 21:02:44
0
IA | Marafa :
FATAHU 🔑 Yakasai
2026-09-27 20:24:37
0
🪡محمد مبارك 🇳🇬 :
Kazo adoki 🐎 kakoma mota 🚘 😂
2026-09-27 19:52:26
0
abdulabdulmudalli :
🥰🥰🥰
2026-09-27 16:39:27
3
dan Salim15 :
🥰🥰🥰
2026-09-27 21:48:48
0
Hassan Soja.Ts/Babba :
🥰🥰🥰
2026-09-27 23:25:16
0
@IBRAHIM MAN📈📉💹📊 :
🔥🔥🔥🔥
2026-09-27 21:25:36
0
عياءخغ :
🥰🥰🥰
2026-09-27 18:48:20
0
Sir_Dan_Hassan :
🥰🥰🥰
2026-09-27 18:47:17
0
To see more videos from user @sankano023, please go to the Tikwm
homepage.