A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam.
Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare.
Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
2026-09-29 13:07:34
1291
OXIDE👨⚕️ :
He’s always busy doing nothing 😁
2026-09-30 20:17:46
357
malamee Ibraheem zazzau :
shugaban yan daudun kasar hausa kenan
2026-09-27 12:54:58
199
A_M_K :
Jikan dabo ruhullah Isa pilot
2026-09-27 23:25:36
7
Diamond 💎 :
wai wnn shima Dan sarkine?
2026-09-28 09:37:51
54
khadijah’schoice_jewelry :
Ni dai mutumin nan ina ganin darajarshi I don’t know why kuma ban sanshi ba 😁
2026-09-29 16:35:20
147
Small Doctor :
wlh Ina matuqar son manzon Allah S A W 😭😭😭🤲
2026-10-04 14:42:54
107
فوفو فلاته :
wallahi wallahi basan wanan ba wanan Allahn ba amma wallahi wallahi inakaunarsa har ga Allah Allah ya tsarishi da idanowasa da basabacci albarkacin annabi Muhammed s Aw 🙏 ماشاء الله تبارك الله الله أكبر الله يحفظك يارب العالمين 🤲
2026-09-27 20:58:46
35
yusuf_nepa :
60 years later this comment section will be full of dead pple.😩😩
2026-09-30 13:03:20
31
CALMDOWN 🥱📊 :
why he's always busy doing nothing 😩😩😩
2026-09-29 22:18:15
39
Ⓜ️UHD‼️masterF❌📊 :
he's always busy doing Nothing 🤣
2026-09-29 22:14:37
28
ŚÏR ĦÆŘÜÑ ĞŒMBË :
: matata ta gudu Libya ta barman yara hudu Dan Allah ya zanyi dasu
2026-10-02 15:37:44
7
YOUNG B.KHAN🦅 :
wato ina mugun yin wannan bawan Allah Ubangiji yakara daukaka khairan Insha Allah ✨✅
2026-09-30 12:26:56
6
Sadam Falaki Gangara :
Allah jikan mahaifinka sanusi Allah yajikan bayaro Allah yajikan ado Dan bayaro isah Allah yasa kacika da Imani alfarmar shugaba annabi Muhammad s a w
2026-09-30 07:04:42
9
Ammy :
Haka kawai mutumin nan yana burge ni walhy
2026-09-30 12:30:49
7
Amhij🇳🇬 :
ALLAHUMA SALI ALA MUHAMMAD WASALIM
2026-09-30 09:23:23
11
khaleepancy :
Kana Bani Dariya wlh bba
2026-09-28 23:33:14
5
sheikh aliyu sufi :
muhammadun basaharun lakal bashar bal huwa kal yaqutu bainal hajar
2026-10-03 16:05:37
8
Maijidda Adamu :
dan Allah wani y taimaka y fadamin sunan wakar nan 🤲🏽🥹
2026-09-30 18:29:38
7
NBRS CLOTHING 🔥🔥🔥 :
se yau na fara ganin shi amma bayan na saurarin tarihin shi kawai naji ina sonshi wllh
2026-10-01 17:24:00
5
Malam drz :
wai miyene a hannunnan nasa?
2026-09-29 13:20:00
16
salihu walo :
Mai karatu Allah Ya sa mu je madina mu gaida Annabi Muhammadu Sallahu Alaihi Wasallam 🥰🥰🥰🥰
2026-10-27 22:50:02
8
Taiwo | Shopify & TikTok Shop :
I have read a lot about and I got to know he's a veteran pilot, may Almighty Allah continue to bless him.
But I'm curious why do they always refers him "half human , half spirit"?
2026-10-01 18:01:54
18
Ayshatuh_aa :
Allah yakara lfy baba isah
2026-09-27 23:05:59
6
To see more videos from user @isa_pilot, please go to the Tikwm
homepage.