@zarar.bunu6: ZANGA ZANGA A JAHAR NEJA! Bisa bayanai da muka samu na ƙarƙashin ƙasa yanzu haka ananan ana ƙoƙarin shirya zanga zanga dasunan ƴan zinari 37 dasuka mutu a kwanaki a hannun civil defense. To ba zanga zangan bane matsalar mu, talakawanmu domin duk wata zanga-zanga da akayi a jahar neja ba'ataɓa gamawa lafiyaba, kuma ƙarshe kan talakka yake ƙarewa. Kuma yawancin mutanin dake ƙoƙarin shirya wannan zanga zangan ba mutanin jahar neja bane, mazuna Abuja da sauran wurare ne, muna jan hankalin gwamnati da jami’an tsaro suyi bincike akan wannan lamari kafin acutar da talakkawan mu. #onthisday #arewa__tiktok #zaiyanusalihu #bago #arewapeople
Zarar Bunu
Region: NG
Sunday 27 September 2026 11:41:44 GMT
Music
Download
Comments
rukky :
god protect every citizen of Niger state
2026-09-27 12:04:05
37
fateema zarah❤️ :
ya Allah katsare mu da yan uwanmu muslumin🙏gaba ki daya
2026-09-27 12:25:57
11
kandesh04 :
Allah yasa mudace
2026-09-27 20:02:47
1
yans :
Allah ya mudacin
2026-09-27 20:27:03
1
b adamu na ramlat :
Allah ya tsaremu
2026-09-27 21:13:56
1
Nu-Nu✨🌹 :
Allah yakawo muna sauqi 🙏🏻
2026-09-27 20:53:44
1
🍀Mrs_khaliel01🍀 :
Allah yakyauta 🥺
2026-09-27 17:49:05
1
me maihailala :
hmmmmmm bashafikabane ciyasa
2026-09-27 18:30:25
0
princess hauwa :
hmmm,wlh kafadi gsky
2026-09-27 16:41:57
1
Deejat collection 😍 :
Allah ya saka maka da alheri
2026-09-27 17:40:30
1
ummuabdul6 :
Allah ya kyauta
2026-09-27 16:14:49
1
ABDSKATE :
Allah yasa ka da Alkhairi
2026-09-27 19:23:08
1
Fatima binta :
hmmmm ooooh Allah
2026-09-27 19:04:49
1
haruna musa :
Allah ya mudacin
2026-09-27 20:39:00
1
Ibrahim mix :
masha allahu dan wowa
2026-09-27 20:54:05
1
d e e n💐 :
Idan akwai gaskiya a cikin korafe-korafen jama'a, a zauna a saurare su a nemo mafita. Ba daidai ba ne a hana talakawa
2026-09-27 18:22:17
1
Musty’s FiTs🛒🏬 :
Sai munyi Wlhi
2026-09-27 12:01:09
8
Aliyu zaqee :
Allah yasaka Maka da ALHERI bamuciki wallahi
2026-09-28 18:31:00
1
fire 🔥 legend 🚒 :
Inkuni yaji?
2026-09-27 15:54:54
0
Erelu OKIN :
may Allah bless you with this crucial infirmation. and may Allah guide and protect us from any evil attempt
2026-09-27 17:21:38
1
mareeyahdatti033 :
Wallahi maganar gaskiya ne
2026-09-27 19:21:35
0
Mahrez🌟 bin🌟umar🙌✨ :
uzange
2026-09-27 13:30:57
0
Bin Hamid :
Ubangiji Allah yasakamaka da alkairi uzange
2026-09-27 15:45:44
1
sadiq1463 :
God bless you bro
2026-09-27 12:56:42
4
Emirate Connect TV :
Allah ya cigaba da Kare mana jahar mu
2026-09-27 20:20:20
0
To see more videos from user @zarar.bunu6, please go to the Tikwm
homepage.