@sir_musawa: Allah ya tsare mai kano ✊🏻

sir_musawa
sir_musawa
Open In TikTok:
Region: AE
Sunday 27 September 2026 12:01:58 GMT
16542
5205
81
123

Music

Download

Comments

albany_alhassan
Albany Alhassan :
Duk Mai ƙaunar sarki yamin like 🥰
2026-09-27 12:11:37
47
ummiwadaabubakar
Auntybabycollections :
ni Yar Bauchi state amma Ina son sarki Aminu ado Allah ya karawa sarki lafiya
2026-09-27 13:20:32
6
omo_alhaje
KHERMAL AMINU :
muna godiya Jan wuya🙏
2026-09-27 12:43:07
2
khaliddamana001
DAN KASA 🇳🇬🇳🇬BACKUP :
sir musawa abakin aiki 🥰
2026-09-27 13:15:43
1
nazeef333
Hornoroble :
ma sha Allah
2026-09-27 12:48:49
2
sir_babban_yaro
Sir_babban_yaro :
Ni dan Sokoto ne Amman wlh ina Son Mai Martaba Sarki Aminu
2026-09-27 15:39:26
0
auwalubalaumar
Auwalu Bala umar :
Allahumma Amin ya Allah
2026-09-27 15:43:45
0
abubakarsaboabdul5
CHIROMAN TALBAN HADEJIA :
Allah yakara lafiya danisan kawna Allah yakare mutuncinka duniya da lashira Allah yasaka gama da duniya lafiya Ran sarki yadade Allah yakara lafiya Dan Alfarmar Annabi Muhammad saw
2026-09-27 14:48:58
0
abdulgafar.usman3
Abdulgafar Usman :
Wayyo dadi farin ciki kamar nayi hawaye. Allah kare mana sarki
2026-09-27 14:32:52
1
mansurshuaibu12
manceey :
rangadin sarkin kano by alan waka 🙏🙏
2026-09-27 14:47:16
0
dottisintali44
Dottisintali :
zakina duniya
2026-09-27 15:20:08
0
rabiu.abdallah.ha
𝐇𝐚𝐫𝐨𝐮𝐧 𝐀𝐛𝐝𝐥𝐥𝐡 𝐙ag :
Wannan rawanine😅😅😅
2026-09-27 14:31:59
0
dan.arewa16
DAN AREWA :
Mai Kano
2026-09-27 14:10:54
0
khalipha087
khalipha087 :
Allah ya karawa sarki lafiya🤲🏻
2026-09-27 14:07:27
0
ibrahim.alkasim145
 Baban kulu  :
Masha Allah✊🏻✊🏻✊🏻
2026-09-27 14:40:41
0
ebrah1m_4
ebrah1m_4 :
Allah yakula da lamuran sarki👑🤍🙏
2026-09-27 14:31:39
0
umarkhalil234
UMAR 💫 KHALIL :
wai anfito ne
2026-09-27 14:10:59
0
user53253475208775
salman___xadawa :
Allah ya taimake sarki
2026-09-27 12:08:31
0
sir_iliyasubashar
Sir_iliyasu bashar📿 :
Aiki yasameka yau sir ✊✊✊✊✊
2026-09-27 13:58:02
0
usera08144
Dan Adalan Hasheda ✊ :
Masha Allah
2026-09-27 13:47:44
0
isahabdullahi937
Isa Abdullahi 001 :
bayaro ikon Allah Allah yasawa shugabanci Albarka
2026-09-27 13:59:16
0
sir_iliyasubashar
Sir_iliyasu bashar📿 :
Anbaliya
2026-09-27 13:58:57
0
usman_majia
𝕌𝕤𝕞𝕒𝕟✩✯✩𝕄𝕒𝕛𝕚𝕒 🚩 :
Haykawa
2026-09-27 15:38:59
0
najee783
najee783 :
Allah ya taimaki sarki🙏🏻
2026-09-27 13:52:42
0
ibiclothingandmonogram
I B I CLOTHING AND MONOGRAM :
me kano ikon allah
2026-09-27 12:08:43
0
To see more videos from user @sir_musawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About