kai an kuncemin kai wayyo Allah [Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-27 19:41:04
1
user1210293733611 :
saw my brother
2026-09-28 09:00:31
0
Meeraji Kabir abba :
one video for me brother
2026-09-27 16:31:34
0
Mrs shalele :
ya allah kasa muma mujee madina
2026-09-27 15:21:08
7
Fatima Alkali Mohammed :
Masha Allah, Allah ya Kara basira da son Manzon mu Annabi Muhammad (S A. W).
2026-09-27 22:42:00
4
RASFULLAH :
Kana gigitamu wllh🥰🤲🥹
2026-09-27 17:07:12
2
Aminaibrahim60 :
Allah yaqara basira
2026-09-27 15:33:50
0
Mamyn chuchu😘 :
Alhamdulillah waka tayi dadi sosai
Allah kasa Annabi yaso mu
Allah kasa. mu mutu da imani
2026-09-27 18:40:09
3
Malam isah :
Yaqara tabamana inda yake mana ciwo 😭😩ina muke masoya ahlul baiti se muyita gdy🙏🥹
2026-09-27 17:56:56
8
Umm3y :
gsk wancan yafi dadi
2026-09-27 14:42:06
2
fatimamuhammad :
Masha Allah Allah y amshi Ibada,natayaka murna riko d ahlulbaiti 🥹dn darajar syyada k sani a addua pls Allah y kiramu
2026-09-27 13:33:54
11
Ali aduniyar ambato🎤🎤🙏TV :
sayadi ansauka lfy
2026-09-27 15:39:40
6
teema Muhammad :
allah ya kaika garin masoye
2026-09-27 17:07:42
0
zeeluxeresin🤪❤️😀 :
innalillahi wa Inna ilaihir rajiun 🥹😔
wayyooo Allah na🫶🥰🥰
2026-09-28 07:00:39
1
shatu🌹 :
Masha Allah wlh tyi ddi ssai🥰 Allah ubangiji yaqara mana son annabi🙏❤️
2026-09-27 18:25:02
3
T K✅️ :
Allah ya kaimu madina muga masoyinmu♥️💯🙅♂️😢
2026-09-27 19:19:10
4
Abdulmajid🧐001 :
Kaina Ai ta biyaka
2026-09-27 19:56:52
0
Musa M Goni :
Masha allah, allah Yakiramu madina baki daya 🙏
2026-09-27 16:32:33
2
meenat sadat :
allah yakaimu garin masoyi natayaka murna allah yasa munada rabon zuwa
2026-09-27 21:37:50
2
IB_PRINCE :
Wayyo💚
2026-09-27 13:56:59
0
mai kusanchi🤝 :
Kar abarmu haka sayyade ayita sakomasu kawai
2026-09-27 16:03:22
4
masoyeya annabi :
annabi mongode yau gamu Madina gare Mai albarka Mai ni,I'ma garin su nana fadimatu bintu rasulullahi sallallahu alaihi wasallam ❤️🤍❤️🩹 ameeeen 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🥰🥰🥰🥰🥰🥰🙏🙏🙏🕌🕌🕌🕌🕋🕋🕋🕋
2026-09-27 21:17:55
1
Shuaibu Mansir :
wlh annabi Muhammadu yagama mana komi har se danayi kuka
2026-09-28 10:54:49
1
To see more videos from user @musaddiq_m_sadiq_backup, please go to the Tikwm
homepage.