@sir_musawa: Allah ya tsare mai kano ✊🏻

sir_musawa
sir_musawa
Open In TikTok:
Region: AE
Sunday 27 September 2026 12:51:46 GMT
40619
10744
119
123

Music

Download

Comments

isahumar155
🦅 Bapperh 🦅 :
Ameeeeeeeeeeeeeen
2026-09-27 13:00:28
0
ismailtoffeeq3yandoma
ismail s ibraheeem yandoma :
Daukawa lafia zakin dabo zakin duniya Sannu da hawa Fatahu 2.0 Allah ya karawa sarki lafia
2026-09-27 13:23:33
13
itz.jibson8
Real Jibson :
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Yaga Soyayya Yau A Jihar Kano.😭😭
2026-09-27 14:13:31
5
elemeen3322
AL”AMEEEN📌🦅 :
Na gaida namijin sarki, Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Na mijin duniya,✊🏽❤️Mikiya mai hangen nesa, 🦅❤️Mai daraja da kima,🤴✊🏽 Garkuwar masoya da masu ƙauna,🙇🏾‍♂️✊🏽 Mai kyawawan halaye da karamci, Mai girman suna da martaba, Aljanna ce mai masoya da yawa. Wallahi, sai sun jira ta Allah, ba dai ta mutum ba. Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka. 🤲❤️👑
2026-09-27 13:47:37
3
shamsuddeensf
SHAMSUDDEEN SF☠️✊😎 :
Numfasawa zakin duniya Allah taimaki sarki Allah kara lafiya da nisan kwana albarkar manxon Allah s.a.w ameen ya hayyu ya gyayyum 🤲🤲
2026-09-27 13:19:00
3
sir_abdullahi02
ABDULLAHI DIFA :
✨✨✨💯 ALLAH YAKARAMA HAKURI DAJURIYA🤲💯 ALLAH YAKARAMA LAFIYA DANISAN KWANA MAIYAWA MAI ALBARKA AMIN YAHAYYU YA QAYYUM🤲💯 MAI MARTABA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYARO MAGAJIN ADO BAYARO ♥️♥️♥️♥️💯
2026-09-27 18:53:20
1
aliyuhaidar1313
@Sayyadi Ali 001 :
ga sarkin Nigeria 🇳🇬 bafa sarkin kano yakeba yanzu🥰
2026-09-28 08:24:52
0
sadeeqahmad001grm
Sadeeqahmad001grm :
nayi mafarki sarki sai yayi shekara dubu yana kan mulki
2026-09-28 08:26:06
0
sir_malami17
Sir_MALAMI Tech :
Wata maganar Sai Alan waka 💜🙏
2026-09-28 01:24:49
0
221tomakenigeriangreatag
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
Allah ubangiji ya qarawa sarki lfya da kwana
2026-09-28 05:55:17
0
sird33qq
Sir...deeq4228 :
Allah qarawa Sarki lfy
2026-09-27 13:53:54
1
auchan001
SÊÃ BØY :
Dan Allah asami wani yafadamin sunan wakar mana
2026-09-28 06:00:13
0
abdullahiabubakarmsnwa
ABDOULWAHEED :
Allah yahutar da gajiya
2026-09-28 00:28:55
0
useilyasuakawal
ilyasuakawal :
Tauraron kanawan dabo✊✊
2026-09-28 03:11:50
0
user2487150843481
ishaq umar :
Allah yakara lfy sarki cigaba da hakuri Allah zaikula dakomai insha Allah 🤲🤲🤲
2026-09-27 22:21:36
0
ismaildamu1
isma'il adamu :
agaida talakan sunusi lamido sunusi
2026-09-27 22:34:55
0
villageboy0030
Ismail Mohammed bulama :
magajin dabo 👑
2026-09-27 22:48:47
0
abdullahiabubakarmsnwa
ABDOULWAHEED :
y
2026-09-28 00:28:39
0
kabeermuhammad66
khabeer Muhammad Naik :
sarki mai ai gaba
2026-09-27 22:10:52
0
realabdul_ubanalkhairi
Realabdul_Ubanalkhairi :
munagodi
2026-09-27 21:20:32
0
matanfada36
matanfada :
bnsn meyasa niike son bawan Allahn nan ba Allah yaqara lfy da niisan kwana sarkiin mu 🥰
2026-09-28 09:22:10
0
bleesingmeenatboutique0
bleesingmeenatboutique0 :
Munbii aminu koh da gaskiya koh babu 🥰🥰
2026-09-27 22:21:09
0
anasgoma6
Anasgoma :
Sir❤️
2026-09-27 22:16:34
0
ibraheem_polo_01
Ibraheem_Polo_01 :
Zakin Dabo Allah y qarawa Sarki Lpy 🙏
2026-09-27 21:46:50
0
umarmamuda4
umar m :
Allah yakara lpy
2026-09-27 12:56:14
0
To see more videos from user @sir_musawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About