Allah ya Jaddada Rahama Ga Abbashehy Wallahi Da Tini Dashi Agun nan♥️
2026-09-27 18:25:19
13
abdulmaliktameem :
Annabi Musa ya yi burin Allah ya sa ya zamo daga cikin al'ummar annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallam.
Annabin Allah ne fah, kuma Mursali, wanda yake magana da Allah.
Tabbas wajibi ne agare mu mu godewa Allah da ya mana baiwa, ni'ima da arzikin kasancewa cikin al'ummar wannan annabin mai tarin baiwa, matsayi da daukaka.
Allah mun gode da ka bamu manzon Allah.
2026-09-28 15:40:24
5
BIRI BORNOMA :
yadda na saurari kasidar nan har nafi shi iyawa
2026-09-27 22:36:20
10
Dan Bukkah :
Adnan na futuhi🙏
2026-09-27 18:04:22
6
M nur :
pls name of full kasida
2026-09-27 13:26:59
6
UmmukayLuxury :
Allah sarki wallahi da farko har zuciyana ya tsinke ya min kama da wani malamin mu da ya rasu(Ustaz Albani) na elkanemi🥲 Allah ya gafarta masa
2026-09-27 14:00:19
18
princes$👸 :
sunan kasidar pls
2026-09-27 14:03:59
9
Nasir m yuseef Kiru 🦅🦅 :
wlh nayitunanin naziru sarkin waka yayi wakar nan
2026-09-27 16:48:43
7
Abubakarabba :
Allah maimaitamana ali mai gida🥰🥰🥰🥰
2026-09-27 13:35:06
12
Abdul man :
Allah yakara lafiya
2026-09-27 13:44:10
7
MASOYIN ANNABI MOHAMMADU :
Allah sarki Adnane Allah ya kara kusanci
2026-09-27 13:08:44
7
Ilove Jimi BTS 🇰🇷✨⭐💖🫶🇳🇬 :
Masha Allah 🥰 wllhi Inasan wakarnan musamma in muyi fada dawani Agidan mu🤣😂😂Yanzu kuma danai Aure In yahanani Zuwa unguwa wllhi wuni nake inasawa
2026-09-27 19:24:55
8
𝔸𝕤𝕤𝕒𝕕𝕚𝕢✪ :
Yakai nawa😎
2026-09-27 13:02:37
15
saharawe :
gaskiya ne
2026-09-27 13:46:49
5
nasir Matawalle Iron Must oby :
kashi yafi maulidi
2026-09-28 22:43:54
0
moubarak :
masha allah🙏🙏🙏
2026-09-27 20:41:36
2
فؤادسليمان :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-28 10:35:56
1
To see more videos from user @ali.tallafi.maiduguri, please go to the Tikwm
homepage.