@honsaifullahihassan: “Za mu kawo tsari a gwamnatinmu wanda zai sa talaka ya ji daɗi, ba kamar sauran ’yan takara ba. Su da Bola Tinubu duk abu ɗaya suke. A shekarar 2019 da kuma 2023, da bakinsu suka ce za su cire tallafin man fetur, sannan suka kuma ce za su sayar da matatun man fetur da muke da su ga abokansu. Yanzu, saboda ya ga Tinubu bai yi nasara ba, sai ya ce zai dawo da shi. To, idan kun gan shi, ku tambaye shi, idan ya dawo dashi, nawa farashin litar man fetur zai koma?” ~ Sen. Rabiu Musa Kwankwaso Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa na Jam’iyyar NDC

Hon. Saifullahi Hassan
Hon. Saifullahi Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 13:04:12 GMT
98861
18805
331
1331

Music

Download

Comments

abubakarumarali8
SADDIQ'S scrap panels :
Nigeria will be OK
2026-10-04 05:32:15
0
muttaqeqe2
@muttakamuhammad220 :
bijayi annabi Muhammad idan anyi duniya dan manzan Allah sai Kwankwaso yakarfi kasar nan 😳😳
2026-09-27 16:09:18
31
ali9058516953038
Aliyuhaidar :
Karen tinubu kawai sai atiku in Sha Allah
2026-09-27 20:31:09
4
dangaske127
dangaske mai real Madrid 🦅 :
yaudara phone call wlh se atiku
2026-09-27 15:39:02
9
kadiri.ahmed7
Kadiri Ahmed :
God bless you so much sir
2026-09-28 22:27:28
1
uk.global.kwarimarket
UK GLOBAL VENTURE ✅ :
Allah ya amince madugu duniya allah ya lda nufi
2026-09-28 22:28:39
1
mudassirsaleh692
Turakin Mazoji :
good 👍
2026-09-28 00:14:31
2
itzanka1
ibn abdullahi :
malan Kwankwaso muna ganinka fa 😂
2026-09-27 16:05:01
2
yusuf.hussaini.jib
yusuf Hussaini jibril💚 :
uban mu maganin kukan mu
2026-09-28 23:45:59
2
jammusfat
Mustapha Yusuf Sada :
insha Allah Attiku zamuyi Kai mana shiru
2026-10-01 16:43:49
1
dan.mai.taya2
Dan mai taya :
wlh ina son kwankwaso amma gsky ATIKU ZAMU ZABA NISA DANGINA
2026-09-27 19:52:33
2
user31438691132774
user31438691132774 :
Atiku inshallah 2027🤣🤣🤣
2026-09-27 19:46:45
2
auwalsaaduu001
sir P. A 001 :
wanan gsky je allah ya te makemu don yahayyu ya qayyumu ya Allah
2026-09-28 11:59:30
2
ubpixels
UB PIXELS :
OK = Obi Kwankwaso 2027 Insha Allah
2026-09-28 23:01:49
2
nurayelo4
Nura Yelo :
Gsyane
2026-09-29 10:59:38
2
user3341203837734
Yusif Idiris :
gaskiya ne ✊
2026-09-27 19:41:49
2
sadies1000
Sadies yaqoob :
Allah yabada nasara
2026-09-29 08:22:32
2
sadikahmad133
sadikahmad133 :
sha sha kawai
2026-09-27 22:25:22
3
nasirumustaphanamee
Nasiru_mustapha_Namee :
masha allah
2026-09-27 13:28:46
4
ummu.sultan2
Ummu Sultan :
tare da girmamawa bazamu zabekaba tunugu kakema aiki munsani attiku zamu zaba
2026-09-28 17:17:21
1
balameyafe
BALA K/mashi :
Dan Allah masoya annabi SAW masoya kasata Nigeria salati Goma GA annabi Allah y gyara mana kasarmu Nigeria العلم صل علي سيدنا محمد صلى الله عليه وسلم 10
2026-09-28 10:08:42
2
buhari.bhls
buhari bhls :
daman masu hankali sunsan attiku karya yake
2026-09-27 21:15:58
1
shugaba_rgg
Ismail S Shugaba :
Kwankwasiyya mutu ka raba
2026-09-27 19:11:29
1
abba.s.m.peugeot.k
Abba Musa Peugeot :
kowa yaji haushi baban sa mumuna kan wannan tsarin kwankwasiyya amana mutane da mantuwa anmanta lokacin da atiku yace zai saida refinery yanxu kuma tunubu ya siyar shikuma ya futo yace zai dawo da ita rashin tinani yasa kowa wai sai atiku sai atiku to bazamuyi atikun ba
2026-09-29 07:44:40
2
gen.mubarak
General-mb :
Confused pple, obi is saying no subsidy
2026-09-27 22:03:05
1
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About