@juniorshehitajulizzi:

JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 13:10:51 GMT
48779
7381
325
118

Music

Download

Comments

imerm_muslim
GØLDËN :
Allah ya qara sauqi
2026-10-04 22:43:28
0
muhammadusmanbada
Muhammad customer 😜 :
dawanau phone store
2026-10-04 11:55:48
0
habunan0
Habunana :
Kubashi 2 safe 2 rana 2 dare 🥺
2026-10-05 10:59:37
0
abubakaradam6
Abubakar Adam :
He need to go to the hospital I am serious about it
2026-10-04 20:46:35
0
miftahubabaali
Miftahu Baba Ali :
wannan fa Yana bukatar zuwa makaranta
2026-10-03 09:06:07
27
cherdeeq
Sūbżērō  :
Marasa lpia na gda dana wurin majalisi Allah ya warkar dasu
2026-09-30 02:48:11
40
nafiutafeeder
Tafeeder :
wlh ya fara zarewa
2026-10-04 01:03:50
5
aminuusman213
aminuusman214 :
wai me yake sha ne wai
2026-10-02 14:18:44
12
usmanhar49
Usman :
ya Mai jiki?
2026-10-03 05:40:52
6
dan.kasuwa64
👑👑special dan kasuwa❤️🤑😍 :
Bank to school
2026-09-27 19:17:10
12
sadiq_rk
sadiq Rk :
Kuma Bada hassken Allah akayi Annabi bah yakamata ka gane haka
2026-09-30 06:50:43
2
user1506019366706
Zahra u Abdulkadir :
firgitaccen yaro
2026-10-04 22:26:13
0
nuraaliyugarba781
Nura Commander AMV🔵 :
Ya Fara Karbar Gaskiya
2026-10-02 19:48:10
6
attackertwenty
attackertwenty :
shi wa'azi yana bukatar nutsuwa .. domin nutsuwa mai bada saqo..shine xaisa me sauraro ya fahimci saqon da akeson isar masa...... tabbas da xakayi aykee da koyarwar Shugaba (SAW) da ka isar da saqona cikin sauki m. shehi🙏
2026-10-03 11:46:43
8
ismailahmad9755
Ismail Ahmad :
dan Allah wanna ku taimaka ku mikashi dawanau
2026-10-03 22:50:56
4
user8853286001947
Sulaiman Mohd Dorayi :
wai kalau yake kuwa wannan
2026-10-03 07:31:41
0
alejidda
AL£ jidd@_1 :
Ka kawo hujja a aya ko hadisi 👌🏻
2026-10-03 08:07:50
2
hajiya03951
Hajiya :
s a w
2026-09-29 19:53:27
0
adamuadoroni1
AARONI CLOTHING AND MONOGRAMS :
muqabala tayi Rana wlh yafara gane gsky Amma Dan Allah yadaina Shan Abar mana
2026-09-27 21:51:03
6
muhammadbukarmuha4
BAKURA :
sallallahu alaihi wasallam
2026-10-02 16:14:51
1
aleeyumy103
Aliyu Mudi Yusuf :
kowa yaci kai ya huta
2026-10-03 11:29:36
1
na_sweeet10
Na sweeet10 :
Dan allah a dinga hana shehi irin wannan maganganun please wlh wataran zai fadi abunda xaa samu matsal
2026-10-02 05:31:02
4
rabiat728
rabia :
Sai mai hankali ne zai gane 🥺❤️🙇🏽‍♀️
2026-10-02 08:30:52
1
user3184287184720
muhammad :
gaskiya sheyi kazabirefa
2026-10-02 06:43:28
0
musamk2004
MUSA MK🇳🇬 :
bank to islamiyya shehu 😂😂😂
2026-10-03 01:26:09
0
To see more videos from user @juniorshehitajulizzi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About