nifa harka indai akace maraya to aradu na fita ba abunda ya dameni daman ba macuci bane ni balle harta kaini ga maraya manzon allah cewa yayi allah yace Tun a duniya yake hukunta wanda ya zalinci maraya haka kuma dik wanda ya. kyautatawa maraya shima Tun a duniya allah yake saka masa