Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-09-27 18:56:46
773
Waleedah 💔luv :
Anya zai iya marke kuwa😭😭
2026-09-27 19:16:26
275
JIYA BAYAUBA TV✅ :
gaskiya tayi dace baisababa da ta6a hannun mataba
2026-09-27 17:49:37
608
MBK_KAINUWA_DABO :
Kamar baza suyi komai ba insun shiga daki
2026-09-27 17:54:10
367
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yasa munada rabon yin aure 🥹💔🙌
2026-09-27 18:03:50
633
fatima batool :
Bawan Allah da gani bai saba riketa ba sai kyarma yake Allah ya Baku zaman lafiya Amin
2026-09-27 19:31:01
161
@khadeeyms :
Ay ba iya amaryar ba har ango ma hanunsa rawa yake allahumma bareek 🥹
2026-09-27 17:17:12
181
MURJANATU SARKI🌹🤍🌹 :
Gaskiya Amarya kinzo duniya da sa,a😁😁
2026-09-27 20:10:02
43
Huda_varieties_services :
jama'a ya mukaji da murmushi
2026-09-27 19:57:34
38
Chef Mirah 👩🍳 :
This is what we call excitement with nervous at the same time🤭🥰
2026-09-27 18:49:38
95
muhammadfta :
hakan yanuna yanada kamun kai bai saba taba mata ba
Allah yabaku zaman lafiya
2026-09-27 18:51:00
63
Ashawkaany :
I find it difficult to see English comments here [Broken heart]
2026-09-27 20:25:33
0
Hafsat :
Amarya da ango duk kunyi dacen juniya.. its ckear duk ba wanda ya taba tabe tabe masha Alah😭😭🥹🥹🥰🥰 wlh am genuinely happy for you guys.. dont knwo how many times i liked the post
2026-09-27 22:01:44
2
Rabiu FKD :
da Ganin wanna aure ba skin love
2026-09-27 21:50:27
0
ISLAM😎 :
see love abeg🤣
2026-09-27 20:04:02
0
Don't Ask me :
Assalamu alaikum
Toh Allah ya basu zaman lfy,
kai ango Amma ƙarka rai na muna wayo fah
2026-09-27 20:00:15
5
$Meeno :
Why are they shy 🥶 dis is unbelievable
2026-09-27 21:04:41
1
Fatima Ahmad takai :
first time😂
2026-09-27 19:36:03
2
Aliyu :
kaga irin wadanda ake alfahari dasu duk wanda yayarda da mutumin kirkine yayimin like
2026-09-27 21:18:48
7
Khaeeratie😘 :
What a lucky woman you’re 😅💐🙌🏼
2026-09-27 18:37:59
11
official twins Kano :
ni kadai ce nake ta mur mushi
2026-09-27 18:55:35
24
humairah :
Ya Ubangiji Allah ga humaira ya Rabbi me nutsuwa
2026-09-27 20:33:12
6
Exclusive💎 :
Allah sarki bai saba ba
2026-09-27 18:42:35
5
Auwal Barde✍🏽 :
Ga wani irina gaskiya🥺
2026-09-27 18:45:33
31
AHMAD DEEDAT GLK :
⚖️: Allah yasa munada rabon yin aure 🥹💔🙌
2026-09-27 18:25:17
22
To see more videos from user @_northern_light_weddings, please go to the Tikwm
homepage.