@danlimanclassicfabric: Am gana burgeni 🤩

DAN LIMAN classic fabrics
DAN LIMAN classic fabrics
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 16:47:13 GMT
8473
1791
38
53

Music

Download

Comments

mahmud4921778255530
💫sir mahmud 💫 :
munbi aminu ko da gsky ko babu
2026-09-27 20:16:09
12
am9er
Am9er :
Ko a ruwa ko a Rana baba Allah ya taya mai martaba
2026-09-27 20:41:01
6
elemeen3322
AL”AMEEEN📌🦅 :
Na gaida namijin sarki, Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Na mijin duniya,✊🏽❤️Mikiya mai hangen nesa, 🦅❤️Mai daraja da kima,🤴✊🏽 Garkuwar masoya da masu ƙauna,🙇🏾‍♂️✊🏽 Mai kyawawan halaye da karamci, Mai girman suna da martaba, Aljanna ce mai masoya da yawa. Wallahi, sai sun jira ta Allah, ba dai ta mutum ba. Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka. 🤲❤️👑
2026-09-27 20:41:15
3
isiya.musa09
Isiya Musa :
gidan dabo sai gani sai hange
2026-09-27 21:48:21
2
feenert0
feenert🦋❤️🔐 :
Wallahi dai kam babu kowa a kano sai sarki Alh Aminu ado
2026-09-27 21:41:21
1
caps_textiles_plugs
AY NASIDI CAPS AND TEXTILES🔌 :
Allah y maimaita madina🤲🏻😂
2026-09-27 18:20:55
2
muhd_s_a_y
S_A_Y empire :
content ne yasi
2026-09-27 18:36:09
2
najibson80
najibayuba001 :
Allah ya biyaku da alkhairi masoya sarki aminu
2026-09-27 20:31:58
2
gentleman_ussy
gentleman_ussy🥀🕊️👑 :
Mudai a katsina sarki daya ne😁
2026-09-27 19:36:46
2
abba_yakanawa
Aminu Abba Yakanawa🇳🇬 :
Gaskiya an burgeni yau a kano
2026-09-27 21:15:05
3
babaabdullahmaza
Hon.Sen Baba A Mazadou :
Kano ta mini ce incha Allah Abba falle 1 ce
2026-09-27 21:34:45
1
jargyada
Mustapha Palestine :
da kudi ake ado
2026-09-27 20:00:28
2
abdoul_001daneji
A_Bahbah-Daneji~001 🍎😎🦋 :
Bawan Allah Aminullah 💯🩶❤️❤️✊✊
2026-09-27 23:41:12
0
buggatispec
Brown Junior🥳 :
Gidan Dabo sai gani sai hange…
2026-09-27 23:58:36
0
mahamza436
Muhammadu 001 :
wallahi sai sun jiraka Baba
2026-09-27 19:25:39
1
c.e.o.waleerd8
Muhammad Yusuf :
Sarki daya nee a kano 🥰
2026-09-27 19:09:33
0
yusuf_masokano
Yusuf_Masokano :
kuma munhana fatahu yakasai din Idan an isa afito 😏😏😏
2026-09-27 17:04:00
0
anayayajr
Nayaya jr :
Yan carnival sun wuce ta gidan sarki kenan 😂
2026-09-27 22:46:03
0
bilyaminu0015
Bilyaminu :
kasango ya sha ruwan
2026-09-27 20:46:19
0
sanimaiflamingo
KING SANI DUNIYA :
[Innocent][Innocent][Innocent]
2026-09-27 19:45:38
1
danlimanclassicfabrics0
AI VID DAN LIMAN CLASSIC FABRI :
🥰🥰🥰
2026-09-27 17:58:27
1
aminuusman230
JS & SONS NIG LTD :
🥰🥰🥰
2026-09-27 19:26:25
1
saniibrahimk9zaurogida
k 9 xauro :
😳😳😳
2026-09-27 20:07:18
1
adamjibrinbayee75
Adam-jibrin-Bayee✅🙇‍♂️ :
😂😂😂
2026-09-27 21:31:47
0
sumayerh05
sumaya💜🌹 :
🥰🥰🥰
2026-09-27 22:03:42
0
To see more videos from user @danlimanclassicfabric, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About