Su barka! Sai Allah Ya yi Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Mai martaba, ginshiƙin masarauta,
Sarkin da Allah Ya ɗaukaka darajarsa,
Mai karamci da kyawawan halaye,
Mai hangen nesa da kishin al’umma.
Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka, Ya kuma jagorance ka a kan gaskiya da adalci. Amin. 🤲👑❤️
2026-09-28 07:22:08
1
KAMAL MALUWEY :
Mai Kano 🥰🥰🥰🥰
2026-09-27 22:56:40
1
Ganiyo :
2026-09-28 07:45:53
0
menasara ringim :
jira yakamasu wlh kosunki kosunso sakayi magajin baba 🥰