@ismailmuhammad700:

ismailmuhammad700
ismailmuhammad700
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 17:39:10 GMT
9560
1432
48
112

Music

Download

Comments

khaleeferh00
Khalifa Ubangida :
Wlh Duk Kano Babu Wani Mai Sarauta ko Dan Siyasa Wanda ya’isa , ya Tara Mutane Kamar Haka
2026-09-27 20:10:51
10
abubakarabdulrahman21
captain ♏️ 🦅 :
ALLAH dawo da Aminu gidan dabo
2026-09-27 18:41:19
7
musaddikshehu
Musaddik Shehu :
dabo[Pray][Pray]
2026-09-27 20:37:23
0
ahmadpotiskum
Ahmad Potiskum 🤗😍🤗 :
sai yau Yan Kano suka Yi biki babba sallah
2026-09-27 20:12:16
4
adal_sulaiman
adal_sulaiman :
Insha allahu aminu shi da gidan nan sai dai hanya in allah yarda
2026-09-27 20:42:00
2
leepha.bobo
_Bobo_ :
Waiiyo nadin allah
2026-09-27 20:41:55
1
jameel_textile
JAMEEL_TEX.NG🇳🇬 :
Sun tuba zaki ✊
2026-09-27 22:55:09
1
uscy91
Usman Aminu Multitrade/venture :
Allah kai mn maganin wannan masifar
2026-09-27 22:30:31
0
bashirkamala
Bashir kamal adam :
Sedai gani daga ne sa Wlh 😂
2026-09-27 21:46:06
0
maimunatu236
Hibbah 🥀💎🥰 :
Wannan harka ta farantamin wlh😂💃🏼💃🏼
2026-09-27 23:10:17
0
inyako_fx
INYAKO-_📊 :
lallai yauda hakimin gari yafito da ansamu matsala
2026-09-28 00:19:11
0
mustyn_sheka_78
Mustapha Sheka :
wllh Banga Anfanin shigar Abba APC ba har yanzo su Ganduje sune da sama
2026-09-27 21:43:11
0
ismail.murtala33
JARMAN DAN MUSA :
maran kishin kanawa
2026-09-27 21:26:14
0
buggatispec
Brown Junior🥳 :
Kuda gidan Rumfa Sedai hange daga nesa Wallahi…
2026-09-27 23:33:08
0
garkuwa_outfit
Garkuwa_outfit :
Wai a haka fahh ruwan sama aki 🤩
2026-09-27 22:41:27
0
smile4saman
sam'an muh'd yusuf :
Allah ya kara lfy Sarki dan Sarki 🥰
2026-09-27 21:55:40
0
habeeboullah
Habeeboullah♨️ :
Sannu ale aminu
2026-09-27 23:13:29
0
safiyanuumarkano
T M mariri kano :
gaba salamu baya salamu Dan gogarman Zaki ✊✊✊💃🕺
2026-09-27 21:12:38
0
uasaraki
uasaraki :
ran sarki y dade
2026-09-27 20:12:03
0
mustyalhaji0
mustyalhaji :
amin y allah 🙏
2026-09-27 20:09:55
0
ibrahim_sagagi
ibrahim _sagagi :
bamayi
2026-09-28 01:10:25
0
mustaphaauwalu450
Mustapha Auwalu :
inya isa
2026-09-27 20:19:27
0
rudiger300
@rudiger300 :
gaskiya Sarki aminu dan baiwa ne
2026-09-27 20:58:29
0
mustaphaexhange
MUSTY BOY NA ATIKU :
tabb
2026-09-27 21:01:53
0
mustaphaauwalu450
Mustapha Auwalu :
gakidannan basaiyashigaba
2026-09-27 20:19:14
1
To see more videos from user @ismailmuhammad700, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About