@kanolive24: MARTANI : Mun karɓi umarnin Gwamnati na hana mu yin hawan da muka shirya, amma duk lokacin da Sarki Sanusi ya yi hawa, muma sai mun yi. — Inji Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi.
gaskiya abba yakamata ace yafitar da aminu ado daga kano
2026-09-27 19:13:19
182
🫧 :
Hhhhhh Naji yace sarki Sunusi
2026-09-27 18:48:28
105
Ahmad sani :
duk masoyin Aminu ado ya dannamin like
2026-09-28 09:35:15
162
Abu Halimatu 001 💉💊🚑 :
ALLAH KATAIMAKI SARKIN KANO MUHAMMAD SUNUSI II ✊
2026-09-27 19:08:54
92
SULAIMAN HAMISU GETSO :
sarki daya ne sunusi lamido sunusi
2026-09-28 05:07:32
1
Born Rich :
wai shi wanan wayeshi a kano ne
2026-09-27 20:13:51
47
abdulmalikabdull3 :
wallahy u people in Kano need to put ur heat together. u guys are dividing u self. I stay in Kano for good 8 years. just because of power, power is temporary. pls u guys need to put wuna head together pls. although I don't know exactly wat is happening between the two emirs
2026-09-28 10:08:22
0
SARKI✊UNITED⚽🥇🏆 💪 :
DUK masoyoyin aminu ado da sunusi na 11 yamin like 😁😂
2026-09-28 10:41:27
20
gafai firetech supply services :
very good talking
2026-09-28 14:29:44
0
papijay63 :
If nor be Nigeria wey don spoil make governor d stop sarki from Hawan doki 😂😂😂 tf
2026-09-28 22:17:40
0
Seyi vibez :
Na lie who give Ado
2026-09-28 08:49:07
1
JAMAL SK8T 001🛼⛸️🛹 :
Sanusi ne sarki, lokacin da aka sauke shi aka kaishi nasarawa,saboda haka shima aminu ado yakamata yabar kano zuwa yobe