@yari.alheri: Ahmad “AY” Yari ya gudanar da ayyuka daban-daban a ƙarshen mako, daga gangamin City Boy a Zamfara, zuwa ziyarar Sarkin Gusau inda aka ba shi sarautar gargajiya, sannan ya wuce Kano domin gasar ƙwallon ƙafa ta YSI. Daga Zamfara zuwa Kano. 🦁 #CityBoy #YSI #YariAlheri