@mdlajeen:

🛡__M.D__LAJEEN__🛡
🛡__M.D__LAJEEN__🛡
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 18:20:55 GMT
6594
1045
9
15

Music

Download

Comments

elemeen3322
AL”AMEEEN📌🦅 :
Na gaida namijin sarki, Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Na mijin duniya,✊🏽❤️Mikiya mai hangen nesa, 🦅❤️Mai daraja da kima,🤴✊🏽 Garkuwar masoya da masu ƙauna,🙇🏾‍♂️✊🏽 Mai kyawawan halaye da karamci, Mai girman suna da martaba, Aljanna ce mai masoya da yawa. Wallahi, sai sun jira ta Allah, ba dai ta mutum ba.Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka. 🤲❤️👑
2026-09-27 18:33:40
3
abba.galadima13
Abba galadima :
Allah yagaji da makiyanka Dan Ado
2026-09-27 21:54:19
0
abdulhamidabubaka786
abdulhamidabubaka786 :
isa pilot Allah yabiya mai martaba Aminu Ado yana godiya
2026-09-27 21:27:56
0
maimunatu236
Hibbah 🥀💎🥰 :
Dan mutum dai iya ganinka✊🏽🤩
2026-09-27 19:12:23
0
hamisulamara2
Hamisu Lamara :
anya abba kabir kanason tazarce kuwa domin jamaa rahamace
2026-09-27 19:35:34
0
tsoro777
Aleeyu Hydar🦁🦁 :
dan Allah waye wannan gsky bah mutun bane
2026-09-27 21:00:43
0
abubakarmuhd132
@abubakarMuhd106 :
🥰🥰🥰
2026-09-27 19:15:10
0
lil_malik_0
lil_malik_ :
🥰🥰🥰
2026-09-27 19:41:48
0
To see more videos from user @mdlajeen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About