@hantsitv1: Ina Kira ga Matasan da suka kirkiri Tafiyar Tinibu Must Go (TMG) da su mai da ita Zalinci Must Go -Alh Muha Rabi'u Kano Shugaban Jam'iyyar NDC a Shiyyar Arewa Maso Yamma#arewatiktok #viralvideo #Kwankwasiyya #DCL #bbchausa
All Governors, Senators, Ministers and reps all these deserve not repeat their positions please do that🙏
2026-09-28 11:10:24
5
ibrahim abdulsalam :
zalinchi most go
2026-09-27 20:54:33
19
DAN YAKUBU KWAJI :
APC MUST GO
2026-09-28 14:22:46
8
Aisha :
yes sir
2026-09-28 12:57:53
5
engr.shamsu sheka :
Apc most go
2026-09-28 07:28:49
1
Anwar Ishaq :
ZALUNCI MUST GO, ADC IS COMING
2026-09-28 11:28:20
6
Saleh alhaji aminu :
we love you baba
2026-09-28 13:45:46
5
Alasawa :
baba allah yaqara lpy🤲
2026-09-28 11:15:25
16
Ahmad musa yobe :
Zalunci must go 😭 😭 😭 adalci is coming
2026-09-28 05:27:56
25
Alhaji :
ADC
2026-09-28 12:03:52
5
Alh wali soro :
kuma ranan zabe anan aikin yake akasa a tsare a raka a kirga a fada kowa ya fito ya jira mukoresu
2026-09-28 05:36:33
7
ashiru siraja :
Allah ya sakama da alkairi yasa kagama a tsohon arziki
2026-09-28 12:48:41
7
Mustapha usman :
Gaskiya ne wannan
2026-09-28 13:44:22
5
yarhijira@AAK :
Allah ubangiji ykara girma da daukaka Alh baba dattijon arziki munayinka 💯
2026-09-28 07:30:23
7
✈️Namairabo✈️ K S K :
Gaskiyane Allah karabasira 👍👍👍
2026-09-28 15:33:51
5
Adamu Inuwa :
APC ant Tinubu Mast go
2026-09-28 10:53:20
5
emma :
gaskiyane
2026-09-28 13:16:46
5
Ahmad :
Wannan gskyn
2026-09-28 11:55:56
5
Abdul_kane :
APC must go
2026-09-27 21:23:09
6
YAREEMER :
Ubangiji allah yasa yadda ake yadawa din nan,Allah,Allah yasa ranar zabe ma mu jajirce muyi abinda ya dace dan mu tabbatar da abinda muke rubutawa a comment da sauran post,Allah ya mana jagora wurin kawar da zalunci,muma kan mu allah ya bamu ikon gyara kura kuren mu.
2026-09-28 07:17:22
8
ben usman kt :
zalinci tmg
2026-09-28 09:07:36
6
Nuradeen Abdulazeez :
Nice
2026-09-28 11:11:32
2
tukurumar402 :
gaskiyane Baba
2026-09-28 10:51:33
2
To see more videos from user @hantsitv1, please go to the Tikwm
homepage.