@abba_bloger: Idan ka yi imanin cewa rayuwarka ta inganta a ƙarƙashin wannan gwamnati, ka zaɓi Tinubu. Amma idan rayuwarka ba ta inganta ba, kada ka zaɓe shi.” — Sanata Garba Maidoki follow backup account @abba_bloger_2 #Tinubu #NigeriaPolitics #GarbaMaidoki #2027Elections #ABBA_BLOGGER
ai Atiku da Tinubu ai Danjuma ne da Danjimmai duk halin su ɗaya wlh, shi Atiku ya nuna project guda ɗaya da yayi a Adamawa state lokacin yana Vice President don talaka ya amfana, ai hanyar garin su ma sai Gen Buhari ne yayi a zamanin sa...
Nigeria sai Major Hamza Al Mustapha...😎
2026-09-29 07:47:14
8
NA TURAKIN AUGIE ✅✅✅ :
Tinubu must stay villa go again ✌️✌️
2026-09-28 05:40:37
12
Troy :
Economics of scale
2026-11-24 04:29:14
0
UMAR001 :
Ashe senators su San gaskiya. kawai dai tsoron shugaban kasa sukeyi
2026-09-27 19:57:18
28
nuraibrahim :
Allah yaqaramaka lafiya Dan Nisan kwana yakareka Daga sharin maqiya Nigeria Dan ISAR manzon Allah
2026-09-28 07:09:34
15
Bellodantsoho32 :
Atiku is coming
2026-09-27 19:46:17
23
it's Muhammedsuleimanbakababu :
Allah yasaka maka da alkairi
2026-09-27 21:12:20
13
Abbas m nalda 🇳🇬🇳🇬 :
insha Allahu tinubu must go insha atiku is coming soon