@jig.tictoker: Magana yar kadan Amma mai ciki da ma'anoni Allah ya baka nasara sardauna albarkacin annabi Muhammad S A W AMIN 🤲🤲🤲 #fyppppppppppppppppppppppp #viral

ogan boyee😁
ogan boyee😁
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 19:37:33 GMT
17052
2605
133
78

Music

Download

Comments

itsmk39
KB DON 001 :
Amin waliyin Allah 😊
2026-09-28 15:16:30
0
tijjani.shehi.gomb
Tijjani shehi :
wnnn gskyne piture govenor👌
2026-09-28 10:36:14
1
adojangadee
Ado ___jangadee ___ jr ,,1000 :
ameen thumma ameen
2026-09-28 23:17:57
0
shugabanmajalisa2
(#shugaban majalisa#) :
gombe ta jamilu ce insha Allah
2026-09-28 08:00:13
7
algaita45
MALAMAN SUNNAH 🥰💥💣💥 :
masha Allah kafi isa Ali dogaroda Allah jamilu governa 🥰🥰🥰
2026-09-28 11:40:16
5
yusufsadau1
yusuf@army :
Allah yayi Maka jagora jamilu gomna
2026-09-28 14:06:08
4
danoga0010
Dan oga 001 :
Gombe takace insha Allah 😊😊😊
2026-09-28 16:23:15
2
sssg001
USMAN BIN AFFAN :
Allah yabaka gomnaty JIG 🙏
2026-09-28 08:13:34
6
yahaya.ahmad815
Yahaya Ahmad :
gombe ta jamilu wlh insha Allah
2026-09-28 19:56:01
2
maigaskiya101
Mai Gaskiya :
Allah yabarmu da soyayyar annabi S A W
2026-09-28 19:22:06
3
user6613815739288
"SOJA🌹ONE" :
Ubangiji Allah yy Mk albarka gwamnan Gobe inshallah 💪❤️‍🩹💪
2026-09-28 20:05:28
1
jr.dugaga.master
Hustller :
gaskiya ne amma wallahi baza muzabekaba
2026-09-28 19:50:15
1
auwalbsaeed
Auwal Babayo saeed :
gombe sai jamilu Insha Allah 🥰
2026-09-28 11:10:02
1
ummisaji
user4444456 :
gwamnan gombe da yaddar Allah buwayi gagara misali 🙏 mutumin kirki Allah ya ida nufi
2026-09-28 18:27:40
1
officialfatigombe01
Officialfatigombe01 :
Insha Allah kaine gomnammu 🤲🤲🤲
2026-09-28 14:51:11
1
user53253475208775
salman___xadawa :
Allah swt yabaka gwamna
2026-09-28 20:06:22
1
jurrieskitchen
jurrieskitchen utensils & fdtf :
Gsky fitowar mlmai takara yasa duk ankoma ga Allah😂😂😂 insha Allah Gombe ta mlmce
2026-09-28 17:53:59
0
user136721881
abuhanif12 :
suratul faadir da akwai ja ba faddir ba. in Sha Allah gombe ta malam pantami
2026-09-28 14:15:37
0
ahmzeed2323
Ahmzeed🥰🇳🇬i🇩🇿 :
Masha Allahu 📿
2026-09-28 12:04:09
2
algaita45
MALAMAN SUNNAH 🥰💥💣💥 :
naji dadin wannan maganan 🥰🥰🥰
2026-09-28 11:41:28
2
muhammedsalah650
𝕊𝕝𝕚𝕞~ℙ𝕣𝕠🔱👑 🦌 🏃 :
Muna kaunar ka Amma Gombe ta Malam Pantami ne In Shaa Allah
2026-09-28 19:42:54
1
abuhawadaura1
Abuhawadaura1 :
Fatan alkairi
2026-09-28 14:36:39
1
hanif89344
Hanif :
alhamdulilah jamilu ma Ashe Hafiz be Allah ya baka oga jamilu
2026-09-28 15:26:35
1
hamza.na.annabi.s3
Hamza Na Annabi S a w :
Allah yayiwa gwanbawa zabi na Alkhairi
2026-09-28 15:37:02
1
nanaaisha601
INDODO GOMBE 🌹🌳 :
allah zaibaka ma insha
2026-09-28 12:13:39
1
To see more videos from user @jig.tictoker, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About