Muhammadu rasulullahi s a w
Allahumma Salli ala saiyidina Muhammad
2026-09-28 07:19:11
1
Nass boy my โ :
S a w
2026-09-28 16:24:23
0
Umar Ahmad :
S ๐ฅฐA ๐ฅฐ W๐ฅฐ
2026-09-28 15:25:50
0
alhji masarana :
s a w
2026-09-28 15:15:33
0
adamu mai Barcelona :
S A Wโค๏ธโค๏ธโค๏ธ
2026-09-28 15:41:36
0
abdulmaliktameem :
Annabi Musa ya yi burin Allah ya sa ya zamo daga cikin al'ummar annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallam.
Annabin Allah ne fah, kuma Mursali, wanda yake magana da Allah.
Tabbas wajibi ne agare mu mu godewa Allah da ya mana baiwa, ni'ima da arzikin kasancewa cikin al'ummar wannan annabin mai tarin baiwa, matsayi da daukaka.
Allah mun gode da ka bamu manzon Allah.
2026-09-28 15:31:34
0
yahaji :
๐๐๐๐๐ gaskyane nk malna saw ngd sosai