@just_abdul313: Ka siya yanzu a baka waya ka biya sauran kudin a hankali a hankali. First Payment zaka fara biyan 25% ne na kudin wayar sauran kudin kuma za kake biya duk sati. A yanzu wayoyin da muke bayarwa a tsarin Easy Buy sune: Tecno Infinix Itel #PalmPay #easybuy #foryou