@miniai.series: Replying to @rahilasaniyusuf2 🎬🔥 ZAMU FARA A YOUTUBE! 🔥🎬 Masoya, mun shirya muku BONUS na musamman ga masu kallonmu a YouTube! ❤️ 📺 A TikTok: Episode 1 a rana, Episode 2 gobe… 🔥 Amma a YouTube fa? Episode 1 & 2 — a lokaci guda! Episode 3 & 4 — a lokaci guda! Haka za mu ci gaba har zuwa ƙarshe. 😍🔥 👉 Don haka ku fara SUBSCRIBE yanzu 🔔 Domin idan mun fara uploading, masu YouTube za su samu ƙarin kallon series ɗin tare da bonus episodes. 🚨 KADA KU JIRA SAI AN FARA — SUBSCRIBE YANZU! ❤️