@fadanupe:

FadaNupe
FadaNupe
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 20:02:57 GMT
113510
17849
901
1217

Music

Download

Comments

assoumaneabdoula41
Assoumane Abdoulaye :
SAW SAW SAW SAW SAW
2026-10-06 14:28:39
1
fatimazarah197
fatima zarah 😍♥️ :
tsakani da Allah yafi dadi da hausa 😳😳
2026-09-29 19:34:35
132
abdulmaliktameem
abdulmaliktameem :
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam. Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare. Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
2026-09-29 13:15:38
195
yahya_girei
Yahya Girei :
Daman akoi nufawa a TikTok 😂😂😂
2026-09-30 11:34:56
82
iambashirr
Bashir :
Idan muna hausa haka wanda bayaji yake jinmu fa [Tears of joy]
2026-09-29 19:42:49
71
liltwins55
𝐿𝑖𝐿-ᴛᴡɪɴs :
Yan uwana hausawa kuzu kuzu 😳😳
2026-09-29 14:31:37
44
kowanaka
KOWANAKA :
They looks like their language, masha Allah!😅
2026-10-01 13:52:03
6
rukysoj
rukysoj :
my 1 SAW ☝️💘🤲🤲🤲
2026-10-05 11:42:23
2
officialmkolo
M_KoLo_Official :
Nupe Nifa Yaren nan Yana Burgeni 💪 Allah Ya Bamu Zaman Lafiya A Kasarmu
2026-09-29 17:53:51
30
amalfans6
🦋🕊️🦋 :
menene hadin masallaci da yunwa kuma😳😳
2026-10-02 11:40:37
7
ummukhadija222
ummu Abdurrahman :
ni banufiya ce,amma tsakani da Allah kasidar tafi dadi da Hausa😂
2026-09-30 22:43:49
12
yarummah52
Xha Yar'ummah🥺❤️ :
dafarko Allah yakarama Annabi daraja🥰😁 dongirman Allah kudinga hausa
2026-10-02 21:54:28
5
alzahfasicleaningservice
AL ZAHFASI CLEANING SERVICES :
Annabi Mai mutane Kala Kala
2026-09-29 18:38:20
12
nura.ibrahim7382
Senator Ayagi :
duk banaji nasan dai masoyina ake yabo. Allah ya karawa annabi daraja
2026-09-29 10:45:04
51
daniya545
Yusuf Dan Iya :
to me ya kawo Tinubu kuma? cikin wakar Annabi
2026-10-01 00:56:18
8
hussainishahrurabiu
NATTY👌 :
Duk yaren da aka yabi manzon Allah dashi wallahi dadi yakeyi
2026-09-30 12:39:22
15
danshuwaarab
Dan❤️Shuwa❤️Arab❤️🇷🇴🇳🇬 :
Kuna nufin Annabi mai babbar masallaci suke cewa
2026-09-30 15:39:38
5
muhdmustapha75
M.YARIMA ❤️🇳🇬 :
ko da wanne aka yabi annabi sai yayi dadu🥰
2026-09-30 10:47:34
11
ramcy989
R 💞A 💞M 💞C💞Y :
Annabi mai babban masallaci🥰
2026-09-29 15:14:05
7
user8267908180145
Danladi Gambo :
Allah ya jikan fada
2026-09-29 19:31:45
5
saminu.mkd
كحً ـلَه0:61••••♡♡♕🫴🏿😮‍💨 :
wanayarene
2026-09-28 22:42:07
9
user4844061954421
Safuwan No delay enterprisese♤ :
Masha'Allah Muhammadu Rasulillah Sallah lahu Alaihim Wasalam Jazakallahu khairan ya akhi
2026-09-29 08:11:52
7
mujiboy04
Madrid only :
Daha zaunadaidai maiyare Na rabci
2026-09-29 16:01:37
6
ayshathbaby
ayshathbaby :
kamar yunwa fa naji suna cewa😳
2026-09-30 18:05:30
5
hassanahmedtijjani0073
hassan ahmed tijjani :
Pls with language be this bro
2026-09-29 23:46:07
5
To see more videos from user @fadanupe, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About